Home Taska Page 146

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku – Dokar NDLEA

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku - Dokar NDLEA   Dokar hukumar NDLEA tayi tanadi ga duk wanda aka samu da irin laifin da ake zargin Abba Kyari. Muddin Abba Kyari ya aikata laifin da ake zarginsa...

Kotun Shari’ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan...

0
Kotun Shari'ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan Aikata Zina   Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zama a arewa maso gabas na Badakhashan a kasar Afghanistan ta sa an jifa kan wasu mace da...

Majalisar Harkokin Musulunci a Jahar Adamawa ta Haramta Dukkanin Bukukuwa da Ake yi Kafin...

0
Majalisar Harkokin Musulunci a Jahar Adamawa ta Haramta Dukkanin Bukukuwa da Ake yi Kafin da Kuma Bayan ɗaurin Aure   Majalisar harkokin addinin Musulunci a karamar hukumar Mayo Belwa da ke jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, ta ce ta...

Faɗawa Cikin Rijiya: Mutane 13 Sun Rasa Rayukansu Ana Tsaka da Shagalin Biki a...

0
Faɗawa Cikin Rijiya: Mutane 13 Sun Rasa Rayukansu Ana Tsaka da Shagalin Biki a Indiya Akalla mutum 13 ne suka rasa rayukansu bayan sun fada cikin wata rijiya yayin wani biki da ake yi a jihar Utter Pradesh da ke...

Mutane 8 ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu – Gwamnatin Abia

0
Mutane 8 'Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu - Gwamnatin Abia Mutum aƙalla takwas ne 'yan bindiga suka kashe a kasuwar shanu ta Jihar Abiya da ke kudu maso kudancin Najeriya ranar Talata, kamar yadda gwamnatin jihar ta tabbatar. Jaridar...

An Samu Matar da ta Warke Daga Cutar Kanjamau a Amurka

0
An Samu Matar da ta Warke Daga Cutar Kanjamau a Amurka Gamayyar wasu masana kimiyya sun samar da hanyar magance cutar kanjamau a kasar Amurka a yanzu. Rahoton da kafafen yada labarai na waje suka fitar ya bayyana cewa, an samu...

Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar

0
Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar   Shugaban Aljeriya ya ce zai ɓullo da tsarin biyan matasan da ba su da aikin yi a ƙasar yayin da take fama da adadin marasa aikin. Shugaba Abdelmadjid Tebboune...

Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia

0
Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia Hukumomi a Somalia sun ce da sanyin safiyar yau Laraba mayakan Al-Shabab sun kai hari wani ofishin 'yan sanda da wurin binciken ababen hawa a Mogadishu babban birnin ƙasar. Tun tsakar dare...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil Ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama da ake tafkawa da zabtarewar kasa sun halaka mutum 18 a biranen Rio de Janeiro da Petropolis na kasar Brazil. Masu aikin ceto sun duƙufa...

ƙara Farashi: Hukumar PCACC ta Kama Manajojin Gidan Man Fetur 4 a Jahar Kano

0
ƙara Farashi: Hukumar PCACC ta Kama Manajojin Gidan Man Fetur 4 a Jahar Kano   Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano a Najeriya (PCACC) ta kama manajojin gidajen man fetur huɗu saboda zargin su da sayar da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta