Home Taska Page 147

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yadda Karancin Man Fetur ya Jawo wa ‘Yan Najeriya Matsaloli 5

0
Yadda Karancin Man Fetur ya Jawo wa 'Yan Najeriya Matsaloli 5 An shafe kusan mako guda kenan ana fama da matsananciyar wahalar man fetur a Najeriya, kama daga bazuwar wanigurɓataccen man da ya dinga lalata ababen hawan mutane, zuwa samun...

Rayuwar DCP Abba Kyari a Baya Kadan da Kuma Yanzu

0
Rayuwar DCP Abba Kyari a Baya Kadan da Kuma Yanzu Daga dakatarwar da aka yi masa daga hukumar ‘yan sanda har zuwa kama shi bisa zargin alaka da miyagun kwayoyi, labarin DCP Abba Kyari ya zama wani babban abin fade...

Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta yi Martani ga Jawabin Sifeto Janar na ‘Yan Sanda...

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta yi Martani ga Jawabin Sifeto Janar na 'Yan Sanda Kan Abba Kyari   Kakakin hukumar NDLEA ya yi martani bisa kalaman hukumar yan sanda na zargin boye jami'ansu da sukay aiki tare da Abba Kyari. Jami'n hukumar...

Hukuncin da Kotu ta Yankewa Kishiyoyi Kan Fada Akan Mijinsu a Jahar Kaduna

0
Hukuncin da Kotu ta Yankewa Kishiyoyi Kan Fada Akan Mijinsu a Jahar Kaduna   Wata kotun Shari'a da ke zamana a Rigasa Kaduna ta bada umurnin a bawa wasu matan aure 2 masauki a gidan gyaran hali. Daya daga cikin matan ne...

Kadarorin da Muka Kwace Daga Gurin Hadimin NSA Monguno – EFCC

0
Kadarorin da Muka Kwace Daga Gurin Hadimin NSA Monguno - EFCC Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, a ranar Talata ta bayyana jerin kadarorin da ta kwace daga wani babban hafsan soja...

Hukumar NITDA ta Raba Kayan Aiki da Jari ga Matasa 140 Wadanda ta ba...

0
Hukumar NITDA ta Raba Kayan Aiki da Jari ga Matasa 140 Wadanda ta ba wa Horo Kan Gyaran Waya a Jihar Jigawa Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ƙarƙashin jagorancin Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), ta yaye matasa...

Hukumar NITDA ta Fara ba da Horo ga Mutane 200 Ƴan Gudun Hijira a...

0
Hukumar NITDA ta Fara ba da Horo ga Mutane 200 Ƴan Gudun Hijira a Abuja A ƙoƙarinta na cimma fata da burin mai girma shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, (GCFR), na fidda ƴan Nageriya kimanin mutum miliyan ɗari daga cikin ƙangin...

Gwamnatin Katsina ta Haramta Ayyukan Kungiyar ‘Yan Sa Kai a Fadin Jahar

0
Gwamnatin Katsina ta Haramta Ayyukan Kungiyar 'Yan Sa Kai a Fadin Jahar Gwamnatin jihar katsina da ke arewa maso gabashin Najeriya ta haramta ayyukan kungiyar ‘Yan Sa-kai a fadin jihar baki daya ba tare da wani bata lokaci ba. A wata...

Abdulmalik Tanko ya Musanta Zargin Garkuwa da Kashe Hanifa

0
Abdulmalik Tanko ya Musanta Zargin Garkuwa da Kashe Hanifa Abdulmalik Tanko - babban wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano - ya musanta zargin kashe yarinyar. Mutumin wanda ake zargi da sacewa tare da kashe Hanifa,...

Safarar Miyagun Kwayoyi: An kama Abba Kyari da ‘Yan Sanda Huɗu

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: An kama Abba Kyari da 'Yan Sanda Huɗu Rahotanni daga Najeriya na cewa rundunar ƴan sandan ƙasar ta kama mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari. Rahotannin sun ce a yanzu haka ana tsare shi a sashin tattara bayanan...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta