Home Taska Page 143

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda Tsadar Man Fetur...

0
Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda Tsadar Man Fetur a Najeriya   Da alama babu sauki nan kusa kan batun tsadar man fetur a Najeriya, matsalar da ta tilasta wa kamfanonin sufurin jirgin sama kara farashin...

Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha – Tarayyar Turai

0
Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha - Tarayyar Turai   Kungiyar tarayyar Turai ta ce tana shirin rage dogaro kacokan akan gas din Rasha da kaso biyu bisa uku kafin nan da karshen shekarar da muke ciki. Kwamishinonin kungiyar...

Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine

0
Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine Fararen hula sun fara ficewa dagakofar ragon da Rasha ta yi wa birnin Sumy na Ukraine bayan da Rasha ta amince ta daina yi wa birnin lugudan...

Mafi Munin Abu a Jikin Mace: Dr Mansur Sokoto ya yi Karin Bayani Kan...

0
Mafi Munin Abu a Jikin Mace: Dr Mansur Sokoto ya yi Karin Bayani Kan Maganar Sheikh Daurawa Dr Mansur Sokoto ya yi karin bayani kan maganar Sheikh Daurawa game da abin da wasu mata suka kira kushe halittarsu. Dr Mansur ya...

Yadda Mai Shayi ya Halaka Kwastoman sa Saboda N10 a Jahar Ogun

0
Yadda Mai Shayi ya Halaka Kwastoman sa Saboda N10 a Jahar Ogun   Wani mai shayi mai suna Hamidu, yana hannun hukuma bayan ya halaka wani kwastoman shi a anguwar Arepo, karkashin karamar hukumar Obafemi Owode cikin Jihar Ogun. An samu bayanai...

Jami’an Hukumar ‘Yan Sanda a Jahar Kano Sun Kama ‘Dan Sandan Bogi da ke...

0
Jami'an Hukumar 'Yan Sanda a Jahar Kano Sun Kama 'Dan Sandan Bogi da ke Damfarar Mutane   An damke wani matashi mai amfani da kayan yan sanda wajen damfarar yan kasuwa a jihar Kano. Yan kasuwan sun bayyana cewa yana zuwa ya...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa Kai 63 a Jahar Kebbi

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sa Kai 63 a Jahar Kebbi   An gudanar da jana'izar kimanin mutum 60 da suka rasa rayukansu sanadiyyar wani harin kwanton ɓauna da ƴan bindiga suka kai wa ƴan sa kai a yankin Zuru da...

‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kai Hari Karamar Hukumar Damboa da ke Jahar Borno

0
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kai Hari Karamar Hukumar Damboa da ke Jahar Borno Yan ta'addan ISWAP sun kai hari kauyen Sabon-Gari da ke karamar hukumar Damboa ta jihar Borno. Maharan sun halaka manoma 11 ciki harda mace a farmakin wanda suka...

‘Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da Limamin Coci da Mutane 7 a Jahar...

0
'Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da Limamin Coci da Mutane 7 a Jahar Neja Yan bindiga sun farmaki cocin Salama Baptist Church da ke kauyen Gidigori a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja. Maharan sun yi awon gaba da limamin...

EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine

0
EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine Ƙungiyar Tarayyar Turai ta European Union (EU) ta sanar da cewa za ta fara aika makamai zuwa Ukraine. Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta. Da take magana yayin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta