Home Taska Page 225

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Zaman Lafiya ya fi Yaki – Tubabbun ‘Yan Boko Haram ga ‘Yan Najeriya

0
Zaman Lafiya ya fi Yaki - Tubabbun 'Yan Boko Haram ga 'Yan Najeriya   Rundunar sojojin Najeriya a jahar Borno ta tabbatar da karbar wasu 'yan ta'addan Boko Haram da suka tuba. 'Yan ta'addan sun mika wuya ne tare da bayyana nadamar...

Gwamnatin Jahar Borno ta Sake Samun Dalibar Chibok 1 da Yaranta 2

0
Gwamnatin Jahar Borno ta Sake Samun Dalibar Chibok 1 da Yaranta 2   Bayan shekara 7, an sake gano daya daga cikin yan matan makarantar Chibok. An aurar da ita ga daya daga cikin yan ta'addan Boko Haram kuma har ta haifi...

Gwamnatin Tarayya ta Ceto ‘Yan Najeriya 101 Daga Libya

0
Gwamnatin Tarayya ta Ceto 'Yan Najeriya 101 Daga Libya   Gwamnati ta ceto yan Najeriya 101 daga rikicin Libya. Daga cikinsu akwai iyalan tsofaffin 'yan ta'addan ISIS dake kasar Libya. An tabbatar da dukkansu babu mai cutar corona kafin bari su shigo Najeriya. Abuja...

Har Yanzu Muna Tattaunawa Kan Batun Karin Farashin Man Fetur – Gwamnatin Tarayya

0
Har Yanzu Muna Tattaunawa Kan Batun Karin Farashin Man Fetur - Gwamnatin Tarayya   Gwamnatin tarayya ta ce babu ranar kara farashin litan man fetur. Mai magana da yawun karamin ministan mai ya jaddada hakan Gwamnoni a baya sun bukaci a kara...

Mutane 25 Sun Mutu a Harin da Matasan Irigwe Suka Kai wa Musulmai Matafiya...

0
Mutane 25 Sun Mutu a Harin da Matasan Irigwe Suka Kai wa Musulmai Matafiya 90 Hari a Jahar Plateau   Kakakin 'yan sanda Jos yace ana zargin matasan Irigwe (yawancinsu Kirista) suka kaiwa Musulmai 90 hari . Jami'in dan sandan ya ce...

Shehun Borno ya Magantu Kan Lamarin Tubabbun ‘Yan Boko Haram

0
Shehun Borno ya Magantu Kan Lamarin Tubabbun 'Yan Boko Haram   Shehun Borno, Abubakar El-Kanemi ya magantu a kan lamarin tubabbun 'yan Boko Haram. El-Kanemi ya ce zai yi wahala matuka su yarda da sake karbar 'yan ta'addan da suka tuba a...

Jami’an ‘Yan Sanda 2 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai...

0
Jami'an 'Yan Sanda 2 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Ofishin 'Yan Sanda a Jahar Imo   'Yan bindiga sun sake kai farmaki ofishin 'yan sanda na Izombe dake karamar hukumar Oguta a jahar Imo. Harin wanda ya...

Marburg: Abubuwa 4 Game da Sabuwar Cutar da ta Shigo Afrika

0
Marburg: Abubuwa 4 Game da Sabuwar Cutar da ta Shigo Afrika   Cutar Marburg ta samo asali ne daga biranen Marburg da Frankfurt da kuma Belgrade a kasar Yugoslavia a shekarar 1987. A cewar WHO, cutar ta samo asali ne daga jemagu. An...

Lamari Mai Cike da Al’ajabi: Amaryar da Aka Binne a Kabari an Tono ta...

0
Lamari Mai Cike da Al'ajabi: Amaryar da Aka Binne a Kabari an Tono ta a Raye   Wata amarya da aka ambata da suna Sa'adatu Hassan ta farfado bayan an binne ta a kabari. Lamarin mai cike da al'ajabi ya afku ne...

Hi-Impact: Gobara ta Kona Gidan Talabijin Din Watsa Labarai na HD a Jahar Ogun

0
Hi-Impact: Gobara ta Kona Gidan Talabijin Din Watsa Labarai na HD a Jahar Ogun   Wata kazamar gobara ta lashe gidan talabijin din Hi-Impact, gidan watsa labarai na HD na farko a Najeriya. Gobarar ta fara cin ma’aikatar ne a ranar Alhamis...
- Advertisement -
Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai