Home Taska Page 226

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shehun Borno ya Magantu Kan Lamarin Tubabbun ‘Yan Boko Haram

0
Shehun Borno ya Magantu Kan Lamarin Tubabbun 'Yan Boko Haram   Shehun Borno, Abubakar El-Kanemi ya magantu a kan lamarin tubabbun 'yan Boko Haram. El-Kanemi ya ce zai yi wahala matuka su yarda da sake karbar 'yan ta'addan da suka tuba a...

Jami’an ‘Yan Sanda 2 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai...

0
Jami'an 'Yan Sanda 2 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Ofishin 'Yan Sanda a Jahar Imo   'Yan bindiga sun sake kai farmaki ofishin 'yan sanda na Izombe dake karamar hukumar Oguta a jahar Imo. Harin wanda ya...

Marburg: Abubuwa 4 Game da Sabuwar Cutar da ta Shigo Afrika

0
Marburg: Abubuwa 4 Game da Sabuwar Cutar da ta Shigo Afrika   Cutar Marburg ta samo asali ne daga biranen Marburg da Frankfurt da kuma Belgrade a kasar Yugoslavia a shekarar 1987. A cewar WHO, cutar ta samo asali ne daga jemagu. An...

Lamari Mai Cike da Al’ajabi: Amaryar da Aka Binne a Kabari an Tono ta...

0
Lamari Mai Cike da Al'ajabi: Amaryar da Aka Binne a Kabari an Tono ta a Raye   Wata amarya da aka ambata da suna Sa'adatu Hassan ta farfado bayan an binne ta a kabari. Lamarin mai cike da al'ajabi ya afku ne...

Hi-Impact: Gobara ta Kona Gidan Talabijin Din Watsa Labarai na HD a Jahar Ogun

0
Hi-Impact: Gobara ta Kona Gidan Talabijin Din Watsa Labarai na HD a Jahar Ogun   Wata kazamar gobara ta lashe gidan talabijin din Hi-Impact, gidan watsa labarai na HD na farko a Najeriya. Gobarar ta fara cin ma’aikatar ne a ranar Alhamis...

Dalibar Aji 1 a Sakandire ta Kai Karar Gwamnatin Jahar Ekiti Gaban Kotu

0
Dalibar Aji 1 a Sakandire ta Kai Karar Gwamnatin Jahar Ekiti Gaban Kotu   Gift Agenoisa, wata dalibar JSS1 a makarantar sakandaren Mary Immaculate dake Ado-Ekiti, ta maka gwamnatin jahar Ekiti a babbar kotun jahar. Gift tana bukatar gwamnati ta biya ta...

Katin Daurin Auran Yusuf Muhammadu Buhari da Zahra Bayero

0
Katin Daurin Auran Yusuf Muhammadu Buhari da Zahra Bayero   Tun a makon da ya gabata ne aka fara shirin auren dan shugaban kasa, Yusuf Muhammadu Buhari da Gimbiya Zahra Bayero Katin daurin auren ya bayyana inda za a daura a...

Sarkin Argungu Zai Lada Lai Mohammed Sarautar Kakkakin Kebbi

0
Sarkin Argungu Zai Lada Lai Mohammed Sarautar Kakkakin Kebbi   Alhaji Mohammed Mera, Sarkin Kebbi, zai gwangwaje ministan yada labarai da al'adu na Najeriya, Lai Mohammed, da sarauta. Mai Martaba Mohammed Mera zai nada Lai Mohammed sarautar Kakakin Kebbi, babbar sarautar mai...

Adadin Karin Kudin Lambar Mota da Lasisin Tuki da Gwamnatin Tarayya ta yi

0
Adadin Karin Kudin Lambar Mota da Lasisin Tuki da Gwamnatin Tarayya ta yi   Kaduna - Wani rahoton ThePunch ya nuna cewa gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da karin kudin lambar mota da kuma lasisin tuki a fadin Najeriya. Rahoton ya nuna...

‘Yan Bindiga Sun Sako Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Sako Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja   Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa tsagerun yan bindiga sun sako kwamishanan labaran jahar Neja da suka sace kwanaki biyu da suka gabata. Daily Trust ta ruwaito cewa...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta