‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Masu Gina Matatar Mai a Jahar Imo
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Masu Gina Matatar Mai a Jahar Imo
Akalla ma’aikatan kamfanin Injiniyanci na Lee hudu ne aka tabbatar sun mutu bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai musu harin.
kwanton bauna da safiyar Litinin 16 ga...
Yadda Hukumar NDLEA ta Kama 66.600kg na wiwi-wiwi da Hodar Iblis 2.3kg a Jahar...
Yadda Hukumar NDLEA ta Kama 66.600kg na wiwi-wiwi da Hodar Iblis 2.3kg a Jahar Legas
NDLEA sun cigaba da tabbatar da tsarinsu na kama masu safarar miyagun kwayoyi da kwace kwayoyin a hannunsu.
Suna tsaka da kamen ne suka kama wata...
Kisan Matafiya: ‘Daya Daga Cikin Matafiyan ya Bayyana Yadda Kirista ‘Dan Adaidaita Sahu da...
Kisan Matafiya: 'Daya Daga Cikin Matafiyan ya Bayyana Yadda Kirista 'Dan Adaidaita Sahu da Sojoji Suka Cece Shi
Daya daga cikin matafiyan da aka kaiwa farmaki a Jos ya bada labarin yadda Kirista ya taimaka masa ya tsira da ransa.
A...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar Kaduna
Miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kauyen Madamai dake karamar hukumar Kaura ta jahar Kaduna.
An gano cewa sun tsinkayi kauyen wurin karfe 5 na asuban Lahadi inda suka dinga harbe-harbe babu...
Sheikh Dahiru Bauchi ya Nemi Gwamnati ta Hukunta Wadanda Suke da Hannu a Kisan...
Sheikh Dahiru Bauchi ya Nemi Gwamnati ta Hukunta Wadanda Suke da Hannu a Kisan Matafiya a Jos
Dahiru Usman Bauchi yana so a hukunta wadanda suka kashe Bayin Allah a jahar Filato.
Shehin malamin ya bukaci a biya iyalan wadanda suka...
Shugaban JIBWIS ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a Jos
Shugaban JIBWIS ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a Jos
Sheikh Jingir ya magantu kan yadda aka kashe wasu matafiya musulmai a garin Jos jiya Asabar.
Malamin ya bayyana kukansa, tare da kiran mutane a fadin Najeriya da su kwantar da...
Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a...
Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a Kashe Matafiya Musulmai - CAN
Kungiyar kiristoci ta CAN ta bayyana matsayarta game da kashe musulmai da aka yi a garin.
Jos Wannan ya biyo bayan sanya...
Mutane 21 Sun Rigamu Gidan Gaskiya Sanadiyyar Rugujewar Gada a Jahar Jigawa
Mutane 21 Sun Rigamu Gidan Gaskiya Sanadiyyar Rugujewar Gada a Jahar Jigawa
Akalla mutane 21, ciki har da mutane 11 masu neman aikin soja, an ba da rahoton mutuwarsu a ranar Lahadi yayin da wata gada ta ruguje a Karamar...
Kashe Matafiya Musulmai: Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane 20 da Ake Zargi
Kashe Matafiya Musulmai: Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane 20 da Ake Zargi
Rundunar sojojin Najeriya a jahar Filato sun cafke wasu mutune 20 da ake zargi da kashe matafiya musulmai.
Wannan ya zo ne bayan da wasu 'yan ta'adda suka yi...
Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos
Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos
Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ta yi Allah wadai da kashe musulmai da wasu 'yan ta'addan kiristoci suka yi a Jos.
Miyetti Allah ya bayyana hakan a matsayin...










