Home Taska Page 223

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 a Harin da Suka Kai Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 a Harin da Suka Kai Jahar Katsina   Miyagun 'yan bindiga sun kai hari Kauyen Tsayau, karamar hukumar Jibiya da daren ranar Litinin. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun kashe aƙalla mutum 4 tare da jikkata...

Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hukunta Tubabbun ‘Yan Boko Haram

0
Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hukunta Tubabbun 'Yan Boko Haram   Kungiyar Arewa ta ce sama bata yarda a saki yan Boko Haram da suka mika wuya ba. A makon da ya gabata, kimanin yan Boko Haram 1500 sun ajiye makamansu. Gwamnatin...

Mutum 1 ya Rasa Ransa Sanadiyyar Musayar Wuta Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojojin Nijar...

0
Mutum 1 ya Rasa Ransa Sanadiyyar Musayar Wuta Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojojin Nijar a Jahar Katsina   Wasu 'yan bindiga da sojojin kasar Nijar suna musayar wuta a bodar Jibiya, jahar Katsina. Rahotanni sun bayyana cewa yan ta'addan ne suka kai...

Mun Yafe wa Dukkan Mutanen da Suka Yake mu – Taliban

0
Mun Yafe wa Dukkan Mutanen da Suka Yake mu - Taliban   Kungiyar Taliban ta bayyana afuwarta ga dukkan wadanda suka yake ta a shekarun baya. Ta ce, ba ta son gaba da kowa a yanzu, kuma ba yake-yake ne ta sanya...

Bincikar Abba Kyari: Kwamitin Bincike ta Mika Rahoton ga Sufeto Janar na ‘Yan Sanda

0
Bincikar Abba Kyari: Kwamitin Bincike ta Mika Rahoton ga Sufeto Janar na 'Yan Sanda   Kwamitin bincike da aka kafa domin bincikar Abba Kyari ya gama bincike, ya kuma mika rahoto ga IG. Wannan na zuwa ne makwanni kadan bayan da aka...

Rundunar Sojoji Sun Kama Hadimin Gwamna Mai Daukar Nauyin ‘Yan Bindiga a Kudancin Najeriya

0
Rundunar Sojoji Sun Kama Hadimin Gwamna Mai Daukar Nauyin 'Yan Bindiga a Kudancin Najeriya   Rundunar sojoji ta bankado wanda yake da hannu dumu-dumu a daukar dawainiyar 'yan bindiga a yankin kudancin Najeriya. An gano wani hadimin gwamna, Tochukwu Okeke alias Owo...

Rundunar Sojojin Najeriya ta Bayyana Dalilin da Yasa ba ta Kashe Tubabbun ‘Yan Boko...

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Bayyana Dalilin da Yasa ba ta Kashe Tubabbun 'Yan Boko Haram   Rohoto daga rundunar sojojin Najeriya ya bayyana dalilin da yasa sojoji ba sa kashe tubabbun 'yan Boko Haram. A cewar wani jami'i yayin hira da gidan...

Ahmed Musa ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Kashe Matafiya a Jos

0
Ahmed Musa ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Kashe Matafiya a Jos   Fiye da mutane 22 suka rasa rayukansu a arewacin Najeriya yayin da suke kan hanya a Jos. Da dama kuma sun samu munanan raunuka sakamakon tsallake mutuwa da...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 a Jahar Kaduna

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 a Jahar Kaduna   Wasu 'yan bindiga sun sake kai sabon hari a ƙaramar hukumar Zangon Kataf dake kudancin Kaduna. Maharan sun kashe aƙalla mutum uku tare da jikkata wata mata, sannan suka kona...

Kwalejin Fasahar Aikin Noma: Malamai 2 da ɗalibi 1 Sun Tsero Daga Hannun ‘Yan...

0
Kwalejin Fasahar Aikin Noma: Malamai 2 da ɗalibi 1 Sun Tsero Daga Hannun 'Yan Bindiga a Jahar Zamfara   Malamai biyu da kuma wani ɗalibi ɗaya da aka sace a kwalejin fasahar aikin noma dake Bakura sun tsero. Mataimakin shugaban makarantar, Ali...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta