Sace Alkur’ani: Kotun Kano ta Yankewa Barawon Hukuncin Share Masallaci na Tsawon Kwanaki 30
Sace Alkur'ani: Kotun Kano ta Yankewa Barawon Hukuncin Share Masallaci na Tsawon Kwanaki 30
A birnin Kano, an yanke wa wani mutum hukuncin share masallaci na tsawon kwanaki 30 a jere.
An yanke masa hukuncin ne bisa zarginsa da aka yi...
Musabbabin Abinda ya Kashe Mutane 7 Jahar Osun
Musabbabin Abinda ya Kashe Mutane 7 Jahar Osun
Ƴan sanda a jahar Osun sun tabbatar da mutuwar mutum bakwai ƴan gida ɗaya sakamakon shaƙar iska mai guba.
Rundunar ƴan sandan Osun ta ce mutum takwas aka samu kwance a ɗakunansu a...
Bayan Kwace Mulki: ‘Yan Taliban Sun je Gurin Shaƙatawa
Bayan Kwace Mulki: 'Yan Taliban Sun je Gurin Shaƙatawa
Mutane daga sassa daban-daban na duniya suna ta nuna al'ajabi kan jerin wasu bidiyo na mayaƙan Taliban a wuraren shaƙatawar yara da wuraren motsa jiki suna ta tsalle-tsalle.
Bidiyo da hotunan sun...
Kwashe N10m: Hukumar ‘Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama Ma’aikacin Banki
Kwashe N10m: Hukumar 'Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama Ma'aikacin Banki
Hukumar ‘yan sandan jahar Oyo sun damki wani Adeyemi Tosin, ma’aikacin banki bisa zargin wawurar kudin wani abokin huldarsu dake ajiya a bankin.
Ana zargin Tosin da kwashe naira miliyan...
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Harbe-Harben da Kai a Jahar Cross River
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Harbe-Harben da Kai a Jahar Cross River
Harbe-harbe sun tsananta a daren Talata a wasu unguwanni biyu na wurin Yala dake jahar Cross River.
Kamar yadda rohotanni suka tabbatar, an ga gawar mutane 5 da...
Hajji 2021: Jahar Kano Zata Mayar wa da Maniyyata Kudadensu
Hajji 2021: Jahar Kano Zata Mayar wa da Maniyyata Kudadensu
Jahar Kano ta yi kira ga maniyyata aikin Hajjin 2021 su zo su karbi kudaden da suka biya.
Wannan na zuwa ne watanni bayan gudanar da aikin Hajjin ba tare da...
Abduljabbar Kabara: Kotun Shari’ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari’ar
Abduljabbar Kabara: Kotun Shari'ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari'ar
Kotun shari'ar musulunci dake Kano ta dage sauraron shari'ar Sheikh Abduljabbar Kabara.
Alkalin kotun, Ibrahim Sarki Yola, ya bukaci a bashi lokaci ya yi nazari a akan hujjojin da kowane...
Yadda Aka Gano Gawar ‘Dan Sanda, Matarsa da Yaransa 5 a Jahar Osun
Yadda Aka Gano Gawar 'Dan Sanda, Matarsa da Yaransa 5 a Jahar Osun
Wani jami'in dan sandan Nigeria da matarsa da yara biyar sun rasu a gidansu a Osun.
Mutanen unguwa sun gano hakan ne bayan sun balle kofar gidan da...
Bayan Kwace Mulki a Afghanistan: Sojojin Amurka Sun Gana da Shugabannin Taliban
Bayan Kwace Mulki a Afghanistan: Sojojin Amurka Sun Gana da Shugabannin Taliban
A can kasar Afghanistan, sojojin Amurka sun gana da shugabannin Taliban don fayyac wani batu.
Batu ne kan yadda kasar Amurka za ta tattara dakarunta da kuma Amurkawan da...
Bayan Fitowarsa Daga Kurkuku: Zakzaky ya Magantu Kan Masu Son Wargaza Kungiyarsa
Bayan Fitowarsa Daga Kurkuku: Zakzaky ya Magantu Kan Masu Son Wargaza Kungiyarsa
Shugaban IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya gana da wakilan kungiyarsa da wasu kungiyoyi a Abuja.
Karon farko bayan fitowarsa daga kurkuku, Zakzaky yace duk kokarin tarwatsa tafiyar shi'a ba...













