Home Taska Page 221

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Harbe ɗalibin Jami’ar Jahar Ribas

0
'Yan Bindiga Sun Harbe ɗalibin Jami'ar Jahar Ribas   Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun harbe ɗalibin jami'ar jahar Ribas har lahira da safiyar Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewa an kama wani ɗalibi ɗan aji 2 da hannu a lamarin...

Labarin Naɗin Sarautar Sarkin Shuwa Arab a Jahar Edo ya Haifar da Tashin Hankali...

0
Labarin Naɗin Sarautar Sarkin Shuwa Arab a Jahar Edo ya Haifar da Tashin Hankali a Jahar   Zafafan kalamai sun biyo bayan shirin da wata kabila daga Borno ke yi na nada daya daga cikin membobinta a matsayin Sarkin Shuwa Arab. Wasu...

Magance Matsalar Tsaro: Janar Irabor na Neman Dabaru da Taimakon Manyan Sojojin da Sukai...

0
Magance Matsalar Tsaro: Janar Irabor na Neman Dabaru da Taimakon Manyan Sojojin da Sukai Murabus   Shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Leo Irabor, ya ce akwai bukatar sojoji su nemi dabaru da kwarin guiwa daga sojojin da suka yi murabus don samar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 7 a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 7 a Jahar Katsina   Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai wani mummunan hari a karamar hukumar Jibia ta jahar Katsina. Miyagun sun kashe sojojin Najeriya bakwai bayan da sojojin suka bi sahun...

Biyo Bayan Tuban ‘Yan Boko Haram: Mayakan ISWAP Sun Fitar da Sabon Tsarin Shugabanci

0
Biyo Bayan Tuban 'Yan Boko Haram: Mayakan ISWAP Sun Fitar da Sabon Tsarin Shugabanci   Mayakan ISWAP sun canja shugabanninsu da masu basu shawara sakamakon yadda mayakan Boko Haram da dama suka yada makamansu. Rahotanni sun bayyana yadda tun daga hedkwatar kungiyar...

Satar Amsa a Jarabawa: Nasarawa Poly ta Sallami Dalibai 51

0
Satar Amsa a Jarabawa: Nasarawa Poly ta Sallami Dalibai 51   An sallami akalla dalibai 51 daga makaranta kan laifin sata a jarabawa. Shugaban makarantar ya yi kira ga dalibai su yi watsi da satar amsa a jarabawa. Wannan ya biyo bayan sallamar...

Hukumar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 12 Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Hukumar 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 12 Daga Hannun 'Yan Bindiga   'Yan sanda sun samu nasarar kwato mutum 12 hannun 'yan bindiga. Wannan ya biyo bayan bidiyon daliban da aka sace a kwalejin noma. Gwamnatin Zamfara ta lashi takobin ceto...

Yusuf Buhari Zai Angon ce da Amaryar sa, Zahra Nasiru Bayero Ranar Juma’a

0
Yusuf Buhari Zai Angon ce da Amaryar sa, Zahra Nasiru Bayero Ranar Juma'a   ‘Dan shugaban kasar Najeriya zai auri ‘Diyar Sarkin Bichi a ranar Juma’ar nan. Yusuf Buhari zai auri Zahra Nasiru Ado Bayero a babban masallacin garin Bichi Mutanen garin. Bichi...

‘Yan Bindiga Sun Sace Daliban Makarantar Islamiyya a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Sace Daliban Makarantar Islamiyya a Jahar Katsina   'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari Islamiyya a karamar hukumar Faskari, jahar Katsina. 'Yan bindigan sun sace dalibai da dama sannan sun yi awon...

Gwamnatin Gombe ta Kashe Sama da N100m Wurin Daukar Nauyin Mahajjata Kiristoti 70 –...

0
Gwamnatin Gombe ta Kashe Sama da N100m Wurin Daukar Nauyin Mahajjata Kiristoti 70 - Karu Ishaya   Karu Ishaya, sakataren hukumar walwalar mahajjata kiristoci na jahar Gombe, ya ce gwamnatin jahar ta kashe fiye da naira miliyan 100 wurin tallafawa mahajjata. Ishaya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta