Home Taska Page 220

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ba Zan Hana Mika Kyari ga Gwamnatin Amurka ta Hanyar ‘Ex Parte’ ba –...

0
Ba Zan Hana Mika Kyari ga Gwamnatin Amurka ta Hanyar 'Ex Parte' ba - Alkali Mohammed   Kotu ta yi watsi da bukatar hana hukumar yan sanda damke Abba Kyari. Hakazalika kotun tace ba zata hana mika DCP Kyari ga gwamnatin Amurka...

‘Yan Daba Sun Kashe ‘Dalibin Jami’ar Jos

0
'Yan Daba Sun Kashe 'Dalibin Jami'ar Jos   Wasu da ake zaton 'yan daba sun halaka wani dalibin jami'ar Jos ta hanyar caka masa wuka. An tattaro cewa dalibin na a cikin a daidaita sahu lokacin da maharan suka far masa. Shugaban kungiyar...

Auran Shekara 10: Miji ya Nemi Kotu ta Raba Auransa da Matarsa a Jahar...

0
Auran Shekara 10: Miji ya Nemi Kotu ta Raba Auransa da Matarsa a Jahar Legas   Kotu ta raba aure na shekara 10 saboda sata da miji ya ce matarsa ta fitine shi da shi. Magidancin da ya yi karar matarsa a...

Abubuwa 4 da Nake Matukar So – Mai Martaba Nasiru Ado Bayero

0
Abubuwa 4 da Nake Matukar So - Mai Martaba Nasiru Ado Bayero   Mai martaba sarkin Bichi, sirikin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abubuwa 4 da yake matukar so. A wani bidiyo wanda aka tattauna dashi, ya bayyana yadda yake matukar...

Watanni Babu Wuta: NNPC Zai Samar da Wutar Lantarki a Jahar Borno

0
Watanni Babu Wuta: NNPC Zai Samar da Wutar Lantarki a Jahar Borno   NNPC da wasu kamfanoni za su samar da wutar lantarki na gaggawa a Maiduguri. Mutanen garin Maiduguri da kewaye sun dade suna fama da matsalar rashin wuta. CMEC da GE...

Kungiyar MURIC ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Kula da Tubabbun ‘Yan...

0
Kungiyar MURIC ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Kula da Tubabbun 'Yan Boko Haram/ISWAP   Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) tayi kira ga gwamnatin tarayya da hukumar sojojin Najeriya akan shiryawa da tubabbun ‘yan Boko Haram da mayakan ISWAP. Kungiyar...

Covid-19: Prince Samuel Adedoyin ya Rasa ‘Yarsa, Lola Olabayo

0
Covid-19: Prince Samuel Adedoyin ya Rasa 'Yarsa, Lola Olabayo   Prince Samuel Adedoyin, wani hamshakin dan kasuwa ne dan asalin jahar Kwara, ya rasa diyarsa, Princess Lola Olabayo ranar Talata. Mummunan lamarin ya faru ne bayan wata biyu da Subomi, dan sa...

‘Yan Bindiga Sun Sace ɗan Tsohon Sakataren Kungiyar Likitoci ta Kasa, Dr. Adewunmi Alayaki

0
'Yan Bindiga Sun Sace ɗan Tsohon Sakataren Kungiyar Likitoci ta Kasa, Dr. Adewunmi Alayaki   Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun yi awon gaba da ɗan tsohon sakataren kungiyar NMA. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun sace Adedamola...

Manyan Dalilai 4 da Yasa ‘Yan Boko Haram Suka Ajiye Makamansu

0
Manyan Dalilai 4 da Yasa 'Yan Boko Haram Suka Ajiye Makamansu   Da alama lokaci ya kure wa mayakan Boko Haram a cikin yankin arewa maso gabashin Najeriya yayinda da yawa daga cikinsu ke karbar shirin afuwa. Wannan na zuwa ne makwanni...

Tubabbun ‘Yan Boko Haram ba Asalin Mayakan Boko Haram Bane: Janar Sawyer ya Musanta...

0
Tubabbun 'Yan Boko Haram ba Asalin Mayakan Boko Haram Bane: Janar Sawyer ya Musanta Batun   Akwai kokwanton cewa yawancin wadanda suke zubar da makamansu gaban sojoji ba asalin mayakan Boko Haram bane kawai wasu mutanen ne daban. Akwai wadanda suka yarda...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta