Home Taska Page 219

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sai Bayan Gwamnatin Buhari Igboho Zai Dawo Najeriya – Lauya

0
Sai Bayan Gwamnatin Buhari Igboho Zai Dawo Najeriya - Lauya   Gwamnatin Najeriya na cigaba da kokarin dawo da Sunday Igboho Najeriya. Jami'an tsaro a Kotono sun damkeshi yayinda yake kokarin guduwa Jamus. Hukumar DSS ta alanta neman Igboho ruwa jallo bayan da...

Matsalar Tsaro: Mutane 50,000 a Jahar Sokoto Sun Gudu Zuwa Nijar

0
Matsalar Tsaro: Mutane 50,000 a Jahar Sokoto Sun Gudu Zuwa Nijar   Dan majalisa a jahar Sokoto ya zargi gwamna Tambuwal da watsi da al'ummarsa. Hanarabul Boza yace sun kirga mutum 50,000 da sukayi gudun Hijra Nijar sakamakon matsalar tsaro. Matsalar tsaro ta...

NCMPI ta Koka Kan Kisan Gillar da Aka Cigaba da yi a Jahar Plateau

0
NCMPI ta Koka Kan Kisan Gillar da Aka Cigaba da yi a Jahar Plateau   Shugaban kungiyar samar da zaman lafiyan musulmai na arewa ta tsakiya, Alhaji Saleh Zazzaga ya koka akan kisan da aka cigaba da yi a jahar Filato. Ya...

Manyan ‘Yan Najeriya Masu Fada a Aji 20 da Suka Halarci Daurin Auran ‘Dan...

0
Manyan 'Yan Najeriya Masu Fada a Aji 20 da Suka Halarci Daurin Auran 'Dan Shugaba Buhari   Manyan jiga-jigan siyasan Najeriya sun dira kasar Bichi, a jahar Kano domin halartan daurin auren 'dan Buhari daya tilo, Yusuf, da diyar sarkin Bichi,...

Hotunan Daurin Auren Yusuf Muhammadu Buhari da Zarah Nasiru Bayero

0
Hotunan Daurin Auren Yusuf Muhammadu Buhari da Zarah Nasiru Bayero   Bayan makonni ana sauraron ranar wannna babban daurin aure, an daura alakar aure tsakanin masarautar Bichi da iyalin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ibrahim Pantami,...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 5 a Jahar Osun

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 5 a Jahar Osun   'Ƴan bindiga sun kashe manoma biyar a hanyarsu na zuwa gonakinsu a kauyen Toro a jahar Osun. Wani mazaunin garin ya tabbatar da lamarin yana mai cewa wadanda aka kashe yan asalin...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Malamai 2 na Jami’ar ABSU a Jahar Abia

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Malamai 2 na Jami'ar ABSU a Jahar Abia   'Yan bindiga sun sace wasu mutane ciki har da malaman jami'ar ABSU ta jahar Abia. 'Yan bindigan sun sace su ne yayin da suka tare hanya suna...

Hukumar EFCC ta Rufe Ginin Rabi’u Kwankwaso a Jahar Kano

0
Hukumar EFCC ta Rufe Ginin Rabi'u Kwankwaso a Jahar Kano   Hukumar EFCC ta rufe wasu dukiyoyi mallakar Sanata Rabiu Kwankwaso a jahar Kano. An tattaro cewa matakin da hukumar ta dauka ya biyo bayan korafi da ta samu daga iyalan Ismaila...

Daurin Auran Zahra Nasiru Bayero: Jama’a Sun Fara Sammako Zuwa Fadar Sarkin Bichi

0
Daurin Auran Zahra Nasiru Bayero: Jama'a Sun Fara Sammako Zuwa Fadar Sarkin Bichi   Duk da tarin jami’an tsaron da aka girke, mutanen garin Bichi sun fara yin dafifi zuwa Fadar Sarkin garin domin halartar daurin auren ’yar Sarkin garin . Tun...

Muzaharar Ashura: Rikici ya Barke Tsakanin ‘Yan Shi’a da ‘Yan Sanda a Jahar Sokoto

0
Muzaharar Ashura: Rikici ya Barke Tsakanin 'Yan Shi'a da 'Yan Sanda a Jahar Sokoto   Rikici ya barke yayin taron muzaharar Ashura a jahar. Sokoto Yan Shi'a sun yi ikirarin cewa an kashe musu yan'uwa da an jikkata wasu. 'Yan sanda sun ce...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta