Dalibar Aji 1 a Sakandire ta Kai Karar Gwamnatin Jahar Ekiti Gaban Kotu
Dalibar Aji 1 a Sakandire ta Kai Karar Gwamnatin Jahar Ekiti Gaban Kotu
Gift Agenoisa, wata dalibar JSS1 a makarantar sakandaren Mary Immaculate dake Ado-Ekiti, ta maka gwamnatin jahar Ekiti a babbar kotun jahar.
Gift tana bukatar gwamnati ta biya ta...
Katin Daurin Auran Yusuf Muhammadu Buhari da Zahra Bayero
Katin Daurin Auran Yusuf Muhammadu Buhari da Zahra Bayero
Tun a makon da ya gabata ne aka fara shirin auren dan shugaban kasa, Yusuf Muhammadu Buhari da Gimbiya Zahra Bayero Katin daurin auren ya bayyana inda za a daura a...
Sarkin Argungu Zai Lada Lai Mohammed Sarautar Kakkakin Kebbi
Sarkin Argungu Zai Lada Lai Mohammed Sarautar Kakkakin Kebbi
Alhaji Mohammed Mera, Sarkin Kebbi, zai gwangwaje ministan yada labarai da al'adu na Najeriya, Lai Mohammed, da sarauta.
Mai Martaba Mohammed Mera zai nada Lai Mohammed sarautar Kakakin Kebbi, babbar sarautar mai...
Adadin Karin Kudin Lambar Mota da Lasisin Tuki da Gwamnatin Tarayya ta yi
Adadin Karin Kudin Lambar Mota da Lasisin Tuki da Gwamnatin Tarayya ta yi
Kaduna - Wani rahoton ThePunch ya nuna cewa gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da karin kudin lambar mota da kuma lasisin tuki a fadin Najeriya.
Rahoton ya nuna...
‘Yan Bindiga Sun Sako Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Sako Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa tsagerun yan bindiga sun sako kwamishanan labaran jahar Neja da suka sace kwanaki biyu da suka gabata.
Daily Trust ta ruwaito cewa...
Yadda Aka Gano Matar da ta yi Yunkurin Kashe Mijinta
Yadda Aka Gano Matar da ta yi Yunkurin Kashe Mijinta
Wata mata a kasar Brazil ta yi yunkurin hallaka mai gidanta ta hanyar sanya masa guba.
Matar ta yi amfani da gabanta, inda ta sanya guba da niyyar kashe mijinta idan...
Hukumar NDLEA ta Kama ‘Yan Ta’adda da Makamai a Jahar Katsina
Hukumar NDLEA ta Kama 'Yan Ta'adda da Makamai a Jahar Katsina
Jami'an NDLEA sun cafke wasu bata-gari dauke da muggan makamai a jahar Katsina.
An kame su ne dauke muggan makamai da suka hada da AK-47 da sauran kayan laifi.
A halin...
Kotun Jahar Kano ta Dakatar da Gina Shaguna a Kan Titunan Kasuwar Kwari
Kotun Jahar Kano ta Dakatar da Gina Shaguna a Kan Titunan Kasuwar Kwari
Babbar kotu dake zama a jahar Kano ta dakatar da gwamnatin Kano daga gina shaguna a kan titunan kasuwar Kwari.
Kamar yadda mai shari'a S. B Namallam ya...
Ambaliyar Ruwa: ‘Yan Gudun Hijira 6,830 Dake Bakassi Sun Rasa Matsugunni
Ambaliyar Ruwa: 'Yan Gudun Hijira 6,830 Dake Bakassi Sun Rasa Matsugunni
Rahotanni sun tabbatar da yadda ruwan saman da aka yi ranar Talata da yamma yayi sanadiyyar rasa matsugunnin ‘yan gudun hijira.
Ruwan da aka yi kamar da bakin kwarya ya...
Covid-19 Karo na 3: Najeriya ta Biya Kudin Rigakafin Corona Guda 30m Daga Amurka...
Covid-19 Karo na 3: Najeriya ta Biya Kudin Rigakafin Corona Guda 30m Daga Amurka - Dr Osagie Ehanire
Gwamnatin tarayya ta ce adadin mutanen da suka kamu da COVID-19 karo na uku bai kai a kafa dokar kulle ba.
Dr Osagie...











