Dalilin da Yasa Mayakan Boko Haram Suka Mika Wuya ga Sojojin Najeriya
Dalilin da Yasa Mayakan Boko Haram Suka Mika Wuya ga Sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya sun ce mayakan kungiyar Boko Haram suna ajiye makamansu ne a sakamakon hare-haren da ake yawan kai masu ta sama da kasa a mafakarsu.
Tun a makon...
ALLAH ya yi wa Matar Tsohon Shugaban Kasa, Hadiza Shehu Shagari Rasuwa
ALLAH ya yi wa Matar Tsohon Shugaban Kasa, Hadiza Shehu Shagari Rasuwa
Matar marigayi tsohon Shugaban kasa, Hadiza Shehu Shagari ta amsa kiran Allah.
Hajiya Hadiza ta rasu a yau Alhamis, 12 ga watan Agusta bayan ta yi fama da cutar...
Hatsabibin ‘Dan Boko Haram, Adamu Rugu Rugu da Iyalansa Sun Kai Kansu Gaban Sojojin...
Hatsabibin 'Dan Boko Haram, Adamu Rugu Rugu da Iyalansa Sun Kai Kansu Gaban Sojojin Najeriya
Adamu Rugu Rugu da ‘Ya ‘yansa da mata sun hakura da yaki da sojojin Najeriya.
Rahotanni sun ce yau Rugu da Iyalinsa suka kai kansu gaban...
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta
Wata sabuwa! Hukumar Hisbah ta bude sabuwar kotu na kanta.
Hisbah ta ce tana fuskantar jinkiri da bata lokaci a sauran kotuna.
Hukumar na da hakkin dabbaka koyarwan addini da kiyaye...
Bayan Garkuwa: An Tsinci Gawar Sheikh Mushafau Bakare
Bayan Garkuwa: An Tsinci Gawar Sheikh Mushafau Bakare
Ana zargin cewa ‘Yan bindiga sun kashe Sheikh Mushafau Bakare a jahar Ogun.
A jiya aka sace Malamin addinin Musuluncin, a yau da safe aka tsinci gawarsa.
Mushafau Bakare shi ne babban Limamin yankin...
Bayan Garkuwa: Mutane 11 Sun Gudu Daga Hannun ‘Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Bayan Garkuwa: Mutane 11 Sun Gudu Daga Hannun 'Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Mutane 11 da aka yi garkuwa da su sun tsere daga sansanin ‘yan fashi bayan jami’an tsaro sun far ma miyagun.
Gwamnatin Kaduna ce ta sanar da wannan...
Marburg: Sabuwar Cuta ta Shigo Yankin Yammacin Afrika
Marburg: Sabuwar Cuta ta Shigo Yankin Yammacin Afrika
Wata biyu bayan gujewar Ebola a Guinea, sabuwar cuta ta sake bulla.
Akalla mutum daya ya mutu kawo yanzu sakamakon cutar.
Jami'an kiwon lafiya na neman mutane da suka hadu da marigayin don killacesu...
Ruwan Sama Mai Tsanani Ya Kashe Mutane 5 Tare da Lalata Gonaki 1,567 a...
Ruwan Sama Mai Tsanani Ya Kashe Mutane 5 Tare da Lalata Gonaki 1,567 a Jahar Bauchi
Wani ruwan sama mai tsanani ya lakume rayukan mutun 5 tare da lalata amfanin gonakin mutane a jahar Bauchi.
Rahotanni sun bayyana cewa ruwan wanda...
Direban Motar Haya ya Kamu da Hauka Bayan ya Bige Mota Kirar Range Rover...
Direban Motar Haya ya Kamu da Hauka Bayan ya Bige Mota Kirar Range Rover SUV
Direba ya buge mota mai matukar tsada sannan ya haukace Bidiyon dake Instagram ya nuna yadda mutane suka zuba masa ido.
Ba'a san abinda ya biyo...
Kungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta Gudanar da Babban Taro a Jahar
Kungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta Gudanar da Babban Taro a Jahar
Ƙungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta gudanar da babban taronta na shekara-shekara kuma kyawawan hotunan membobinta sun haska kafofin sada zumunta.
A cewar shugaban kungiyar, an kafa gidauniyar domin...













