Bayan Garkuwa: Mutane 11 Sun Gudu Daga Hannun ‘Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Bayan Garkuwa: Mutane 11 Sun Gudu Daga Hannun 'Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Mutane 11 da aka yi garkuwa da su sun tsere daga sansanin ‘yan fashi bayan jami’an tsaro sun far ma miyagun.
Gwamnatin Kaduna ce ta sanar da wannan...
Marburg: Sabuwar Cuta ta Shigo Yankin Yammacin Afrika
Marburg: Sabuwar Cuta ta Shigo Yankin Yammacin Afrika
Wata biyu bayan gujewar Ebola a Guinea, sabuwar cuta ta sake bulla.
Akalla mutum daya ya mutu kawo yanzu sakamakon cutar.
Jami'an kiwon lafiya na neman mutane da suka hadu da marigayin don killacesu...
Ruwan Sama Mai Tsanani Ya Kashe Mutane 5 Tare da Lalata Gonaki 1,567 a...
Ruwan Sama Mai Tsanani Ya Kashe Mutane 5 Tare da Lalata Gonaki 1,567 a Jahar Bauchi
Wani ruwan sama mai tsanani ya lakume rayukan mutun 5 tare da lalata amfanin gonakin mutane a jahar Bauchi.
Rahotanni sun bayyana cewa ruwan wanda...
Direban Motar Haya ya Kamu da Hauka Bayan ya Bige Mota Kirar Range Rover...
Direban Motar Haya ya Kamu da Hauka Bayan ya Bige Mota Kirar Range Rover SUV
Direba ya buge mota mai matukar tsada sannan ya haukace Bidiyon dake Instagram ya nuna yadda mutane suka zuba masa ido.
Ba'a san abinda ya biyo...
Kungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta Gudanar da Babban Taro a Jahar
Kungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta Gudanar da Babban Taro a Jahar
Ƙungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta gudanar da babban taronta na shekara-shekara kuma kyawawan hotunan membobinta sun haska kafofin sada zumunta.
A cewar shugaban kungiyar, an kafa gidauniyar domin...
Wutar Kyandir Tayi Sanadiyyar Kona Gidaje 30 a Port Harcourt
Wutar Kyandir Tayi Sanadiyyar Kona Gidaje 30 a Port Harcourt
Wutar kyandir tayi sanadiyyar asarar gidaje akalla 30 da sauran dukiyoyi masu kimar miliyoyi a wuraren Okwelle na Mile 2 a Port Harcourt.
An tattara bayanai akan yadda wata mata ta...
Damfara ta Yanar Gizo: Hukumar EFCC ta Kama Yaro da Mahaifiyarsa
Damfara ta Yanar Gizo: Hukumar EFCC ta Kama Yaro da Mahaifiyarsa
Wasu 'yan damfara sun shiga hannun hukuma bayan da suka aikata munanan laifuka.
An gano yadda wani matashi ya shigar da mahaifiyarsa harkar damfara ta yanar gizo.
Hakazalika, an gano wata...
Lauyoyin Arewacin Najeriya 31 Sun Cin Alwashin Kare Abba Kyari a Gaban Kotu
Lauyoyin Arewacin Najeriya 31 Sun Cin Alwashin Kare Abba Kyari a Gaban Kotu
Akalla lauyoyi talata da daya daga Arewacin Najeriya sun yanke shawaran kare DCP.
Abba Kyari a kotu Lauyoyin sun yi hakan ne matsayin amsa kiran gamayyar kungiyoyin arewa...
ɓarkewar Cutar Kwalara: Mutane 146 Sun Rigamu Gidan Gaskiya
ɓarkewar Cutar Kwalara: Mutane 146 Sun Rigamu Gidan Gaskiya
Cutar kwalara ta ɓarke a jahar Kebbi, inda aka tabbatar da ta kashe aƙalla mutum 146 a faɗin jahar.
Shugaban asibitin Sir Yahaya, Aminu Bunza, ya tabbatar da adadin a wata fira...
Yadda Sojojin Najeriya Suka Baiwa Tubabbun Boko Haram Abinci ya Kawo Cece-kuce a Kafar...
Yadda Sojojin Najeriya Suka Baiwa Tubabbun Boko Haram Abinci ya Kawo Cece-kuce a Kafar Sada Zumunta
Kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ta cika da cece-kuce bayan bayyanar wasu hotunan tubabbun.
Boko Haram A cikin hotuna an ga yadda sojojin Najeriya...













