Twitter ta Amince da Dukkan Sharuddan da Aka Gindaya Mata a Najeriya – Lai...
Twitter ta Amince da Dukkan Sharuddan da Aka Gindaya Mata a Najeriya - Lai Mohammed
Lai Mohammed, ministan yada labarai da al'adu yace nan babu dadewa gwamnatin tarayya zata dage dokar haramta Twitter.
Mohammed ya sanar da cewa Twitter ta amince...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Matar Tsohon Kansilan Jahar Zamfara, Babangida Ibrahim da Jaririnta
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Matar Tsohon Kansilan Jahar Zamfara, Babangida Ibrahim da Jaririnta
Wasu yan bindiga sun kutsa gidan tsohon Kansila da tsakar dare sun sace matarsa da kuma jaririnta ɗan wata 7.
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru...
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi Martani Kan Batun Cewa Tana Shirin Sakin ‘Yan Boko...
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi Martani Kan Batun Cewa Tana Shirin Sakin 'Yan Boko Haram
An yi watsi da rahotannin cewa rundunar sojojin Najeriya na niyan sakin akalla ‘yan ta’addan.
Boko Haram biyu da ke hannunta Mai magana da yawun NA,...
Maguzawa Sune Suka Kafa Kano: Aisha Yesufe ta yi Tsokaci Kan Maganar
Maguzawa Sune Suka Kafa Kano: Aisha Yesufe ta yi Tsokaci Kan Maganar
Aisha Yesufu ta yi tsokaci kan maganan da aka ce ta ce Maguzawa sune suka kafa jahar Kano.
A cewarta mutane basa karatu da fahimta, domin ita cewa tayi...
Mika Wuya: ‘Yan Najeriya Sun Maida Martani ga ‘Yan Boko Haram
Mika Wuya: 'Yan Najeriya Sun Maida Martani ga 'Yan Boko Haram
Wasu yan Najeriya sun maida martani ga yan Boko Haram da suka tuba suka nemi a yafe musu.
A makon da ya gabata ne rundunar soji ta sanar da sama...
Biafra: Gwanda Ballewa Daga Najeriya Akan Yakin Basasa – Ambasada Yerima Abdullahi
Biafra: Gwanda Ballewa Daga Najeriya Akan Yakin Basasa - Ambasada Yerima Abdullahi
Ambasada Yerima Abdullai yace gwanda a bari Igbo su kafa tasu kasar maimakon tada tarzoma.
Tsohon Jakadan Najeriyan zuwa Malaysiya kuma dattijo yace Najeriya ba zata juri wani yakin...
Jami’an Sojoji Sun Dakile Rikici Tsakanin ‘Yan Asalin Yankin Jos da Hausawa a Jahar...
Jami'an Sojoji Sun Dakile Rikici Tsakanin 'Yan Asalin Yankin Jos da Hausawa a Jahar Filato
Jami'an sojoji sun yi nasarar dakile wani mummunan rikici da ka iya kazanta a karamar hukumar Jos ta Arewa da ke jahar Filato.
Rikicin dai ya...
Yadda Sojojin Sama da na Kasa Suka Kashe ‘Yan Bindiga 70 a Jahar Neja
Yadda Sojojin Sama da na Kasa Suka Kashe 'Yan Bindiga 70 a Jahar Neja
Ayyukan sojojin sama da na kasa na Operation Gama Aiki (OPGA) suna cigaba da haifar da sakamako mai kyau.
An samu bayanai akan yadda mazauna yankin jahar...
Ranar da Za’a Fara Rubuta Jarabawar WAEC
Ranar da Za'a Fara Rubuta Jarabawar WAEC
Lagos - Hukumar dake shirya jarabawar fita daga sakandire a nahiyar Africa ta yamma (WAEC) ta sanar da ranar 16 ga watan Agusta a matsayin ranar da za'a fara jarabawar bana 2021, kamar...
An Tafka Ruwan da Yakai Kusan Milimita 100 a Rana ɗaya a Jahar Katsina
An Tafka Ruwan da Yakai Kusan Milimita 100 a Rana ɗaya a Jahar Katsina
A karon farko cikin shekara 100, an tafka wani mamakon ruwan sama a rana ɗaya fiye da yadda aka saba a Kastina.
Shugaban NiMet, Farfesa Mansur Bako...












