Home Taska Page 230

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Bayan Mutuwar Shekau ‘Yan Boko Haram 45 Sun Mika Wuya ga Sojojin Najeriya

0
Bayan Mutuwar Shekau 'Yan Boko Haram 45 Sun Mika Wuya ga Sojojin Najeriya   Karin yan Boko Haram 45 sun mika wuya ga Sojoji ranar Litinin. Sun bayyana dalilin da yasa suka yanke shawarar ajiye makamansu. Wannan shine karo na uku da yan...

Aliko Dangote ya Koma na 117 a Jerin Manyan Attajiran Duniya

0
Aliko Dangote ya Koma na 117 a Jerin Manyan Attajiran Duniya   Babban attajirin nan na Najeriya da Africa, Aliko Dangote, ya koma na 117 a jerin manyan attajiran duniya da aka fitar. Rahoton wanda jaridar Bloomberg ta fitar ya nuna cewa...

‘Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Artabu Tsakaninsu da ‘Yan Bindiga a Jahar...

0
'Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Artabu Tsakaninsu da 'Yan Bindiga a Jahar Anambra   Rahotanni sun ce an kashe jami’an ‘yan sanda hudu a wani artabu tsakanin ‘yan sanda da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su...

Ministan Lafiya ya Bayyana Yadda Cutar Zazzabin Cizon Sauro ke Kashe ‘Yan Najeriya a...

0
Ministan Lafiya ya Bayyana Yadda Cutar Zazzabin Cizon Sauro ke Kashe 'Yan Najeriya a Kowane Minti 60   Ministan Lafiya, Osagie Ohanire, ya bayyana cewa yan Najeriya 9 na rasa ransu a kowane minti 60 saboda. Malaria Ministan ya koka kan yadda...

Babban Abinda Nake Tsoro a Rayuwata – Don Jazzy

0
Babban Abinda Nake Tsoro a Rayuwata - Don Jazzy   Fitaccen mawakin nan na zamani, Don Jazzy ya bayyana babban abun da yake tsoro a rayuwarsa. Don Jazzy ya ce yana matukar jin tsoron wutar jahannama domin an ce idan mutum ba...

Kazafin da Ibn Al-Qasim Asadul Islam ya yiwa Mijina -Aisha Yesufu

0
Kazafin da Ibn Al-Qasim Asadul Islam ya yiwa Mijina -Aisha Yesufu   Aisha Yesufu ta yi tsokaci kan maganan masu zarginta da maigidanta. A cewarta mutane su mayar da hankali kan halin da yan Najeriya ke ciki na wahala da yunwa. Tace duk...

Bincike ya Nuna Za’a Samu Karancin Mata a Duniya Nan Gaba

0
Bincike ya Nuna Za'a Samu Karancin Mata a Duniya Nan Gaba   Bincike ya nuna nan gaba maza za su rasa matan da zasu aura saboda karancin mata a duniya. Wannan na zuwa ne bayan gudanar da wani bincike kan kasashe 204...

Darasin da ya fi Kowanne Sauki a Makarantu – Dokta Ohi Uwaheren

0
Darasin da ya fi Kowanne Sauki a Makarantu - Dokta Ohi Uwaheren   Wani malamin Jami’a mai kwarewa a bangaren Lissafi, Dokta Ohi Uwaheren ya ce darasin ya fi kowanne sauki a dukkan darussan da ake koyarwa a makarantu. Malamin, wanda yake...

Babban Limamin Saudiyya, Sheikh Sudais ya Naɗa Mata Mataimakansa

0
Babban Limamin Saudiyya, Sheikh Sudais ya Naɗa Mata Mataimakansa   Shugaban hukumar kula da masallai masu tsarki na Makka da Madina, Sheikh Sudais ya naɗa mata mataimakansa. Wannan ne dai karon farko da mace zata rike babban mukami a hukumar kula da...

‘Yan Bindiga Sun Shiga Ofishin ‘Yan Sanda Sun Tattara Makamai a Jahar Anambra

0
'Yan Bindiga Sun Shiga Ofishin 'Yan Sanda Sun Tattara Makamai a Jahar Anambra   Wasu tsagerun 'yan bindiga sun afkawa wani sabon ofishin 'yan sanda a Jahar Anambra. Majiya ta bayyama cewa, an yi harbe-harbe tsakanin 'yan bindigan da 'yan sandan ofishin. An...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta