Kazafin da Ibn Al-Qasim Asadul Islam ya yiwa Mijina -Aisha Yesufu
Kazafin da Ibn Al-Qasim Asadul Islam ya yiwa Mijina -Aisha Yesufu
Aisha Yesufu ta yi tsokaci kan maganan masu zarginta da maigidanta.
A cewarta mutane su mayar da hankali kan halin da yan Najeriya ke ciki na wahala da yunwa.
Tace duk...
Bincike ya Nuna Za’a Samu Karancin Mata a Duniya Nan Gaba
Bincike ya Nuna Za'a Samu Karancin Mata a Duniya Nan Gaba
Bincike ya nuna nan gaba maza za su rasa matan da zasu aura saboda karancin mata a duniya.
Wannan na zuwa ne bayan gudanar da wani bincike kan kasashe 204...
Darasin da ya fi Kowanne Sauki a Makarantu – Dokta Ohi Uwaheren
Darasin da ya fi Kowanne Sauki a Makarantu - Dokta Ohi Uwaheren
Wani malamin Jami’a mai kwarewa a bangaren Lissafi, Dokta Ohi Uwaheren ya ce darasin ya fi kowanne sauki a dukkan darussan da ake koyarwa a makarantu.
Malamin, wanda yake...
Babban Limamin Saudiyya, Sheikh Sudais ya Naɗa Mata Mataimakansa
Babban Limamin Saudiyya, Sheikh Sudais ya Naɗa Mata Mataimakansa
Shugaban hukumar kula da masallai masu tsarki na Makka da Madina, Sheikh Sudais ya naɗa mata mataimakansa.
Wannan ne dai karon farko da mace zata rike babban mukami a hukumar kula da...
‘Yan Bindiga Sun Shiga Ofishin ‘Yan Sanda Sun Tattara Makamai a Jahar Anambra
'Yan Bindiga Sun Shiga Ofishin 'Yan Sanda Sun Tattara Makamai a Jahar Anambra
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun afkawa wani sabon ofishin 'yan sanda a Jahar Anambra.
Majiya ta bayyama cewa, an yi harbe-harbe tsakanin 'yan bindigan da 'yan sandan ofishin.
An...
Tankar Mai ta Sanadiyyar Kashe Fasinjoji a Jahar Oyo
Tankar Mai ta Sanadiyyar Kashe Fasinjoji a Jahar Oyo
Wasu fasinjoji sun rasa rayukansu yayin da tankar mai ta fadi a wani yankin jahar Oyo.
Rahotanni sun bayyana cewa, a halin yanzu an tattara mutanen da suka mutu zuwa asibiti.
Rahoto ya...
Motar Kwastam ta Kashe Mutane 5 yayin Bin Fasakwaurin Shinkafa a Jahar Katsina
Motar Kwastam ta Kashe Mutane 5 yayin Bin Fasakwaurin Shinkafa a Jahar Katsina
Wata motar kwastam ta kucce ta yi kan jama'a yayin da ta biyo yan fasa kwauri a garin Jibia dake jahar Katsina.
Rahotanni sun bayyana cewa hatsarin da...
ALLAH ya yi wa Mataimakin Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
ALLAH ya yi wa Mataimakin Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Sheikh Umar Sulaiman ya rigamu gidan gaskiya a yau Litinin a gidansa dake Kaduna yana da shekara 76.
Kafin rasuwarsa, shine mataimakin shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Dahiru Bauchi.
Dan marigayin, Mustapha Sulaiman,...
Kotu ta Yanke wa Mijin da Kashe Matarsa a Jahar Jigawa Hukuncin Kisa
Kotu ta Yanke wa Mijin da Kashe Matarsa a Jahar Jigawa Hukuncin Kisa
Kotu ta samu wani magidanci da laifin kashe Mai dakinsa a jahar Jigawa.
Alkali ya gamsu Rabiu Mamman ya kashe mai dakinsa a shekarar 2016 Za a kashe...
Dokar Zaman Gida: ‘Yan Kungiyar IPOB Sun Kona Fasinja a Jahar Imo
Dokar Zaman Gida: 'Yan Kungiyar IPOB Sun Kona Fasinja a Jahar Imo
Mambobin IPOB sun yi wa wani fasinja kurmus a karamar hukumar Ahiazu Mbaise ta jahar Imo.
An gano cewa miyagun sun tare motocin dake zuwa Imo daga Umuahia kan...













