Mutane 30 Sun Mutu a Harin da Isra’ila ta Kai wa Gaza
Mutane 30 Sun Mutu a Harin da Isra'ila ta Kai wa Gaza
Ma'aikatar lafiya a Gaza karkashin ikon Hamas ta ce an kashe mutane aƙalla 30, an kuma jikkata sama da 100, a wani hari da Isra'ila ta kai wata...
Ruftawar Gini: Mutane 3 Sun Mutu a Jigawa
Ruftawar Gini: Mutane 3 Sun Mutu a Jigawa
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum uku, bayan da gini ya rufta kansu a karamar hukumar Taura da ke jihar.
Wata sanarwa da rundunar ta fitar, ta ce lamarin...
Sanata Ifeanyi Ubah ya Rasu
Sanata Ifeanyi Ubah ya Rasu
Ɗan majalisar dattawan Najeriya mai wakilitar Anambra da Kudu Ifeanyi Uba ya rasu.
Cikin wata sanarwar da mataimakin kakakin majalisar wakilan ƙasar, Hon. Benjamin Kalu ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya ce ya kaɗu da...
Isra’ila za ta Halarci Taron Tsagaita Wuta Kan Yaƙin Gaza
Isra'ila za ta Halarci Taron Tsagaita Wuta Kan Yaƙin Gaza
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya ce zai aika wakilai zuwa birnin Rum na Italiya, domin halartar taron tattauna batun tsagaita wuta a yaƙin Gaza.
Mista Netanyahu ya bayyana hakan ne a...
Ƙasar Faransa ta Buƙaci a Saki Bazoum Cikin Gaggawa ba Tare da Sharaɗi ba
Ƙasar Faransa ta Buƙaci a Saki Bazoum Cikin Gaggawa ba Tare da Sharaɗi ba
Ƙasar Faransa ta buƙaci a saki hamɓararren shugaban jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum ba " cikin gaggawa sannan ba tare da wani sharaɗi ba" wanda ya kwashe...
Sojin Najeriya Sun Kama ƴan Bindiga 10 a Jihohi Biyu
Sojin Najeriya Sun Kama ƴan Bindiga 10 a Jihohi Biyu
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta bankaɗo gungun masu garkuwa da mutane da kuma aikata laifuka tare da kama mutum 10 da take zargi a jihohin Filato da Taraba na...
Za mu Kare Masu Zanga-Zanga Matuƙar ta Lumana ce – IG Egbetokun
Za mu Kare Masu Zanga-Zanga Matuƙar ta Lumana ce - IG Egbetokun
Babban sufeton 'yansadan Najeriya ya ce sun shirya tsaf domin tunkarar zanga-zangar da wasu 'yan ƙasar ke shiryawa a wata mai zuwa, yana mai cewa "za mu kare...
Zambar Intanet: Hukumar EFCC ta Kama Matashi Mai Dalilin Auren Bogi
Zambar Intanet: Hukumar EFCC ta Kama Matashi Mai Dalilin Auren Bogi
Hukumar hana yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa (EFCC) ta kama wani matashi da abokansa bisa laifin zamba.
Haka kuma ana zargin matashi Audu Ishida da bude shafukan bogi...
Majalisar Dattawan Najeriya ta Amince da Kudirin Sabon Albashi Mafi ƙanƙanta a Kasar
Majalisar Dattawan Najeriya ta Amince da Kudirin Sabon Albashi Mafi ƙanƙanta a Kasar
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudurin sauya dokar albashi mafi ƙanƙanta bayan shugaban ƙasa ya aika da buƙatar a yau Talata.
Majalisar ta mince da kuɗirin ne...
Mutanen NNPC Sun Buɗe Kamfanin Tace Mai a Malta: Kyari ya Mayar wa Dangote...
Mutanen NNPC Sun Buɗe Kamfanin Tace Mai a Malta: Kyari ya Mayar wa Dangote Martani
Shugaban kamfanin NNPC Mele Kyari ya mayar wa attajirin Afirka Aliko Dangote martani bayan zargin cewa wasu mutanen NNPC sun mallaka kamfanin tace mai a...