Gomes ya yi Watsi da Tayin West Ham , Arsenal na Son Kean
Gomes ya yi Watsi da Tayin West Ham , Arsenal na Son Kean
Dan wasan tsakiya na Lille da Ingila Angel Gomes, mai shekara 24, ya yi watsi da tayin da West Ham ta yi masa, duk da cewa kungiyar...
Newcastle ta Doke Arsenal a Gasar Caraboa
Newcastle ta Doke Arsenal a Gasar Caraboa
Fatan Arsenal na lashe kofin farko a kakar bana ya gamu da cikas bayan da Newcastle ta yi waje da ita a gasar Carabao da suka fafata a filin wasa na St. James'...
ƙasashen da Suka fi Taka Leda a Duniya
ƙasashen da Suka fi Taka Leda a Duniya
Hukumar ƙwallo ƙafa ta duniya FIFA ta saka Najeriya a matsayi na 36 na jerin ƙasashen da suka fi taka leda a duniya.
Cikin jadawalin da ta fitar ranar Alhamis, hukumar FIFA saka...
Ƴan Wasan Real Madrid da za su Kara da Alaves a La Liga
Ƴan Wasan Real Madrid da za su Kara da Alaves a La Liga
Real Madrid za ta karɓi bakuncin Deportivo Alaves a wasan mako na bakwai a La Liga da za su kara a Santiago Bernabéu ranar Talata.
Real tana makaki...
Matsayin Aro: Osimhen ya Koma Galatasaray
Matsayin Aro: Osimhen ya Koma Galatasaray
Dan wasan gaban Napoli Victor Osimhen ya koma ƙungiyar Galatasaray ta Turkiyya a matsayin aro.
Dan wasan mai shekara 25 an ta yaɗa cewa zai koma ƙungiyar Chelsea da ke buga Premier Ingila.
Kazalika an riƙa...
Suarez ya yi Ritaya Daga Buga wa ƙasarsa Kwallo
Suarez ya yi Ritaya Daga Buga wa ƙasarsa Kwallo
Ɗan wasan gaban Urguay Luis Suarez ya yi ritaya daga bugawa ƙasarsa kwallo.
Dan wasan mai shekara 37 ya ɓarke da kuka lokacin da yake sanar da cewa wasan da zai bugawa...
Zuwan Mbappe Real Madrid ba Zai Canza Matsayin Bellingham ba – Ancelotti
Zuwan Mbappe Real Madrid ba Zai Canza Matsayin Bellingham ba - Ancelotti
Matsayin Jude Bellingham a Real Madrid ba zai canza ba a bana, bayan ɗaukar Kylian Mbappe, in ji Carlo Ancelotti.
Bellingham ɗan wasan Ingila, mai shekara 21, ya taka...
Arsenal,Real Madrid da Atletico Madrid na Zawarcin Adrien Rabiot
Arsenal,Real Madrid da Atletico Madrid na Zawarcin Adrien Rabiot
West Ham na gab da sayan ‘yan wasa biyu wadanda suka hada da mai kai wa Borussia Dortmund hari da Jamus Nicolas Fullkrug, mai shekara 31, da dan wasan gaban Leeds...
Arsenal ta Sayi Calafiori Daga Bologna
Arsenal ta Sayi Calafiori Daga Bologna
Arsenal ta sayi ɗan wasan bayan tawagar Italiya, Riccardo Calafiori daga Bologna kan fan miliyan 42 ciki har da tsarabe-tsarabe.
Ɗan wasan mai shekaru 22, wanda ya buga wasa uku a cikin rukuni a gasar...
Ƴan Wasan Barca da za su Buga Wasan Sada Zumunta a Amurka
Ƴan Wasan Barca da za su Buga Wasan Sada Zumunta a Amurka
Hansi Flick ya sanar da ƴan wasa 31 da suka je Amurka, domin shirye-shiryen tunkarar kakar 2024/25.
Barcelona ta sauka a Amurka ranar Litinin tare da Raphinha da Gundo,...