Home WASANNI Page 3

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Babban Jami’in Manchester United, Arnold Zai Sauka Daga Muƙaminsa

0
Babban Jami'in Manchester United, Arnold Zai Sauka Daga Muƙaminsa   Babban jami'in Manchester United, Richard Arnold zai sauka daga muƙaminsa kamar yadda BBC ta fahimta. Mai shekara 52 ya maye gurbin Ed Woodward a matsayin mai babban muƙamin mahukuntan ƙungiyar a watan...

An Dakatar da Magoyin Bayan Crystal Palace, Robert Garland

0
An Dakatar da Magoyin Bayan Crystal Palace, Robert Garland   An dakatar da wani mai goyon bayan Crystal Palace daga duk wani abin da ya shafi kwallon kafa na tsawon shekara uku saboda kalaman wariyar launin fata da ya furta kan...

Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai

0
Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai   Dan wasan baya na Portugal Pepe ya zama ɗan wasa mafi yawan shekaru da ya zura kwallo a raga a tarihin gasar zakarun Turai, inda ya ci ƙwallon da ta taimaka wa...

Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023

0
Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023   Dan wasan Najeriya, Victor Osimhen yana cikin 'yan takara 30, da za a fiyar da gwarzon dan kwallon kafar Afirka na kakar 2022/23. Mai taka leda a Italiya,...

Cire Takunkumin ba da Dala: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Gwamnan CBN

0
Cire Takunkumin ba da Dala: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Gwamnan CBN   Yayin da gwamnan CBN, Yemi Cardoso ya dauki matakin soke samar da dala ga wasu kayayyaki, Majalisar Wakilai ta nemi bahasi. Majalisar ta ce dole Cardoso ya zo gabanta don...

An ci Tarar Kano Pillars Naira Miliyan ɗaya

0
An ci Tarar Kano Pillars Naira Miliyan ɗaya A ranar Litinin ne aka ci tarar Kano Pillars kuɗi har Naira miliyan ɗaya, sakamakon kutsen da magoya bayanta suka yi a filin wasa, lokacin da suka fafata da Rivers United. An tabbatar...

Ingila za ta Samu Gurbi Idan ta Doke Italiya a Gasar Cin Kofin Turai

0
Ingila za ta Samu Gurbi Idan ta Doke Italiya a Gasar Cin Kofin Turai     Tawagar kwallon kafa ta Ingila za ta samu gurbin shiga gasar cin kofin Turai, da zarar ta doke Italiya ranar Talata a Wembley. Ingila da Italiya za...

Tawagar Kwallon Kafa ta Najeriya ta Doke Mozambique a Wasan Sada Zumunta

0
Tawagar Kwallon Kafa ta Najeriya ta Doke Mozambique a Wasan Sada Zumunta   Tawagar kwallon kafa ta Najeriya ta doke ta Mozambique da ci 3-2 a wasan sada zumunta da suka buga ranar Litinin a Portugal. Ranar Juma'a Super Eagles da Saudiyya...

Super Eagles za ta Buga Wasan Sada Zumunta da Saudi Arabia

0
Super Eagles za ta Buga Wasan Sada Zumunta da Saudi Arabia   Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles za ta buga wasan sada zumunta da Saudi Arabia ranar Juma'a 13 ga watan Oktoba a Portugal. Super Eagles za ta buga karawar...

Inter Miami ta yi Rashin Nasara a Wasan ƙarshe

0
Inter Miami ta yi Rashin Nasara a Wasan ƙarshe   Lionel Messi da ke jinya ya kalli yadda ƙungiyarsa ta Inter Miami ta yi rashin nasara a hannun Houston Dynamo a wasan ƙarshe na US Open Cup da 2-1. An cire Messi...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno