Home WASANNI Page 2

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Arsenal ta Sayi Calafiori Daga Bologna

0
Arsenal ta Sayi Calafiori Daga Bologna   Arsenal ta sayi ɗan wasan bayan tawagar Italiya, Riccardo Calafiori daga Bologna kan fan miliyan 42 ciki har da tsarabe-tsarabe. Ɗan wasan mai shekaru 22, wanda ya buga wasa uku a cikin rukuni a gasar...

Ƴan Wasan Barca da za su Buga Wasan Sada Zumunta a Amurka

0
Ƴan Wasan Barca da za su Buga Wasan Sada Zumunta a Amurka   Hansi Flick ya sanar da ƴan wasa 31 da suka je Amurka, domin shirye-shiryen tunkarar kakar 2024/25. Barcelona ta sauka a Amurka ranar Litinin tare da Raphinha da Gundo,...

Real Madrid ta gabatar da Endrick

0
Real Madrid ta gabatar da Endrick   Real Madrid ta gabatar da Endrick a gaban magoya baya ranar Asabar a Santiago Bernabeu, wanda ya ɓarke da kuka. Ya ce dalilin kukan shi ne ''Tun ina ɗan yaro na ke mai goyon bayan...

Amurka da Jamus na Son Jurgen Klopp, AC Milan na Zawarcin Pavlovic

0
Amurka da Jamus na Son Jurgen Klopp, AC Milan na Zawarcin Pavlovic   Amurka da Jamus na son tsohon kocin Liverpool Jurgen Klopp, dan wasan baya na Bayern Munich Matthijs de Ligt na son komawa Manchester United, Crystal Palace ta kuduri...

Tabbas Muna so mu Lashe AFCON – Oshimhen

0
Tabbas Muna so mu Lashe AFCON - Oshimhen Bayan da Najeriya ta samu galaba a kan mai masaukin baki Ivory Coast da ci daya me ban haushi a gasar cin kofin kwallon kasashen Afrika watau Afcon, da dama na cewa...

Wasannin 2024: FIFA ta Amince Rafari 30 ‘Yan Najeriya da su yi Alƙalanci

0
Wasannin 2024: FIFA ta Amince Rafari 30 'Yan Najeriya da su yi Alƙalanci   Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, Fifa ta amince rafari 30 ƴan Najeriya su yi alƙalanci a wasanni daban daban na duniya a shekara mai kamawa. Kakakin hukumar ƙwallon...

Bai Kamata Ramsdale ya Rika Zaman Benci a Arsenal ba – David Seaman

0
Bai Kamata Ramsdale ya Rika Zaman Benci a Arsenal ba - David Seaman   Aaron Ramsdale yana da gogewa a tsaron raga, bai kamata ya rika zaman benci a Arsenal ba, in ji tsohon golan Gunners, David Seaman. Ramsdale na takara da...

Jaroslav Silhavy ya yi Ritaya Daga Kocin Czech

0
Jaroslav Silhavy ya yi Ritaya Daga Kocin Czech   Jaroslav Silhavy ya yi ritaya daga aikin kocin Jamhuriyar Czech, bayan kasar ta samu gurbin shiga Euro 2024. Silhavy, mai shekara 62 ya kai kasar matakin daf da na kusa da na karshe...

Manchester City ta Samu Kuɗin Shiga da ya Kai Fam Miliyan 712.8

0
Manchester City ta Samu Kuɗin Shiga da ya Kai Fam Miliyan 712.8   Manchester City ta sanar da cewar ta samu kuɗin shiga da ya kai fam miliyan 712.8 a kakar 2022/23. Hakan ya haura ribar da Manchester United ta sanar a...

El-Ghazi ya Shigar da ƙara Kan Korarsa Daga Mainz

0
El-Ghazi ya Shigar da ƙara Kan Korarsa Daga Mainz   Ɗan wasan ƙasar Holland Anwar El Ghazi na shirin ɗaukar matakin shari'a a kan tsohon kulob ɗinsa Mainz saboda korar da aka yi masa ba bisa ka'ida ba. Mainz ta soke kwantiragin...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno