Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai
Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai
Dan wasan baya na Portugal Pepe ya zama ɗan wasa mafi yawan shekaru da ya zura kwallo a raga a tarihin gasar zakarun Turai, inda ya ci ƙwallon da ta taimaka wa...
Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023
Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023
Dan wasan Najeriya, Victor Osimhen yana cikin 'yan takara 30, da za a fiyar da gwarzon dan kwallon kafar Afirka na kakar 2022/23.
Mai taka leda a Italiya,...
Cire Takunkumin ba da Dala: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Gwamnan CBN
Cire Takunkumin ba da Dala: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Gwamnan CBN
Yayin da gwamnan CBN, Yemi Cardoso ya dauki matakin soke samar da dala ga wasu kayayyaki, Majalisar Wakilai ta nemi bahasi.
Majalisar ta ce dole Cardoso ya zo gabanta don...
An ci Tarar Kano Pillars Naira Miliyan ɗaya
An ci Tarar Kano Pillars Naira Miliyan ɗaya
A ranar Litinin ne aka ci tarar Kano Pillars kuɗi har Naira miliyan ɗaya, sakamakon kutsen da magoya bayanta suka yi a filin wasa, lokacin da suka fafata da Rivers United.
An tabbatar...
Ingila za ta Samu Gurbi Idan ta Doke Italiya a Gasar Cin Kofin Turai
Ingila za ta Samu Gurbi Idan ta Doke Italiya a Gasar Cin Kofin Turai
Tawagar kwallon kafa ta Ingila za ta samu gurbin shiga gasar cin kofin Turai, da zarar ta doke Italiya ranar Talata a Wembley.
Ingila da Italiya za...
Tawagar Kwallon Kafa ta Najeriya ta Doke Mozambique a Wasan Sada Zumunta
Tawagar Kwallon Kafa ta Najeriya ta Doke Mozambique a Wasan Sada Zumunta
Tawagar kwallon kafa ta Najeriya ta doke ta Mozambique da ci 3-2 a wasan sada zumunta da suka buga ranar Litinin a Portugal.
Ranar Juma'a Super Eagles da Saudiyya...
Super Eagles za ta Buga Wasan Sada Zumunta da Saudi Arabia
Super Eagles za ta Buga Wasan Sada Zumunta da Saudi Arabia
Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles za ta buga wasan sada zumunta da Saudi Arabia ranar Juma'a 13 ga watan Oktoba a Portugal.
Super Eagles za ta buga karawar...
Inter Miami ta yi Rashin Nasara a Wasan ƙarshe
Inter Miami ta yi Rashin Nasara a Wasan ƙarshe
Lionel Messi da ke jinya ya kalli yadda ƙungiyarsa ta Inter Miami ta yi rashin nasara a hannun Houston Dynamo a wasan ƙarshe na US Open Cup da 2-1.
An cire Messi...
Barcelona: Jami’an Tsaron Sifaniya Sun Kai Samame Hedkwatar Alƙalan Wasa Kan Zargin Karbar Cin...
Barcelona: Jami'an Tsaron Sifaniya Sun Kai Samame Hedkwatar Alƙalan Wasa Kan Zargin Karbar Cin Hanci
Ƴan sandan Sifaniya sun kai samame hedikwatar alƙalan wasan ƙasar a wani ɓangare na binciken zargin cin hanci da ake yi wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa...
Premier League: Arsenal da Tottenham Sun Tashi 2-2
Premier League: Arsenal da Tottenham Sun Tashi 2-2
Arsenal da Tottenham sun tashi 2-2 a wasan mako na shida a gasar Premier League karawar hamayya ta kungiyoyin Arewacin Landan ranar Lahadi.
Arsenal ce ta fara cin kwallo ta hannun Cristian Romero,...