Kasar Rasha Za ta Dauki Fim a Sararin Samaniya

Wasu ‘yan fim din Rasha sun isa tashar sararin samaniyar kasa da kasa don fara aikin daukar wani fim na farko a sararin samaniya.

Yulia Peresild da daraktan fim din Klim Shipenko za su naɗi fim din mai suna ”The Challenge”, wato “Kalubale”.

Wani wasan kwaikwayo ne da zai bada labarin wani likitan tiyata da aka aika duniyar don ceto ran wani ɗan sama jannatin Rasha.

Wakilin BBC ya rawaito Yuria Peresil na cewa ba wani lokaci da ya rage na jin tsoro.

Ana sa ran aikin zai sha gaban wani makamancinsa da wasu fardusoshin Amurka suka kuduri aniyar yi nan ba da jimwa ba.  t

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here