Wanda Suke da sa Hannu a Harin da Aka Kai Ofisoshin ‘Yan Sanda – Gwamnan Jahar Imo

 

Gwamna Hope Uzodimma na jahar Imo ya zargi wasu ‘yan siyasa da sa hannu a harin da aka kai ofisoshin ‘yan sanda.

A cewarsa, ‘yan siyasan sun yi hakan ne musamman don janyo rikici da tashin hankali a mulkin jam’iyyar APC.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a wata tattaunawa da aka yi dashi a gidan talabijin Hope Uzodimma, gwamnan jahar Imo, ya ce akwai wasu ‘yan siyasa da suke da hannu a harin ofisoshin ‘yan sanda da kuma gidajen gyaran hali a jahar.

A cewarsa, ‘yan siyasan sun yi hakan ne musamman don tayar da tarzoma a mulkin jam’iyyar APC. Gwamnan ya bayyana hakan a ranar Laraba yayin da ake tattaunawa dashi a gidan talabijin din Channels.

Karin bayani na nan tafe…

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here