Uwar jam’iyyar APC ya kasa reshen jihar Kano na yunkurin sauya sunan Shekarau a takarar kujerar Sanatan Kano ya tsakiya, inda ya zuwa yanzu batun ya kai wani matsayin na sauya Shekarau a ko yaushe daga yanzu.

Bayanai sun tabbatar da cewar ana son musanya sunan Shekarau da na wani kusa dake tare da Gwamnatin tarayya a kujerar Sanatan Kano ta tsakiya.

Malam Ibrahim Shekarau wanda yayi Gwamnan Kano sau biyu ya sauya Sheka ne daga jam’iyyar PDP zuwa APC tun bayan da tsohon Gwamna kuma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fita daga APC ya koma PDP.

Jaridar Guardian ce ta rawaito wannan labari ranar Alhamis 8 ga watan Nuwamba.

The post Jam’iyyar APC zata sauya sunan Shekarau a takarar Sanatan Kano ta tsakiya appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here