Yarima Charles mai jiran gadon sarautar Burtaniya tare da kai dakinsa Camilla sun gana da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yayin wata ziyara da suka kawo Najeriya ta musamman.

Shugaban tare da tawagar manyan jami’an Gwamnatinsa ne suka marabci babban bakon a fadar Gwamnati dake Aso Rock Villa a babban birnin tarayya Abuja.

The post Yarima Charles na Burtaniya ya gana da Shugaba Buhari appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here