Masarautar Saudiyya ta Fara Karbar Rigakafin COVID-19
Shugaba mai matsayi bayan sarki, ya karbi alluran rigakafin COVID-19.
Saudiyya ta amince a yiwa al’ummarta alluran rigakafin da kamfanin Pfizer/Biontech ta samar.
Yayinda kasashen duniya ke rabawa al’ummarsu rigakafin, babu ko guda a Najeriya.
An yi ma yarima mai jiran gado na kasar saudiyya, wanda shine ministan tsaron kasar, Mohammad bin Salman, allurar cutar Korona ranar Juma’a, 25 ga watan Disamba, 2020.
Bayan da Yarima ya karbi nasa, ministan al’adan kasar, Yarima Badr Farhan, ya karbi nashi rigakafin.
Ministan lafiyan kasar, Dakta Tawfiq Al-Rabiah, ya godewa yariman bisa mulkin da ya nuna wajen samarwa al’ummar kasar rigakafin.
Read Also:
A ranar 17 ga Disamba, Saudiyya, ta kaddamar da baiwa al’ummar kasar rigakafin COVID-19 inda ministan lafiyan kasar, Tawfiq Al-Rabi’ah, ya fara yi.