Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta cikawa ‘Yan Najeriya dukkan alkawuran da ta daukar musu a lokacin yakin neman zaben da ya wuce inji Ministan yada labarai Alhaji Lai Mohammed.
A lokacin davyaje zantawa da manema labarai a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya Abuja ranar Juma’a, Alhaji Lai Mohammed ya bayyana hakan ne a fadar Gwamnatin tarayya dake Aso Villa a babban birnin tarayya Abuja.
Read Also:
Daga bisani kuma Lai Mohammed ya taya al’ummar kiristoci murnar bikin kirsimeti, inda yayi fatan za a yi bukukuwan kirsimati lami lafiya.
The post Mun cikawa ‘Yan Najeriya dukkan alkawuran da muka dauka – Lai Mohammed appeared first on Daily Nigerian Hausa.