‘Yan Bindiga Sun Tarwatsa Taron Mambobin Jam’iyyar LP a Enugu
'Yan Bindiga Sun Tarwatsa Taron Mambobin Jam'iyyar LP a Enugu
Tsagerun yan bindiga sun sake tarwatsa taron mambobin jam'iyyar LP wacce Peter Obi ke takarar shugaban kasa a Enugu.
Rahotannin da aka tattara sun nuna cewa maharan sun buɗe wuta a...
Kwamandan ‘Yan Ta’addan da Suka Sace mu ya Bukaci na Aure Shi – ‘Daya...
Kwamandan 'Yan Ta'addan da Suka Sace mu ya Bukaci na Aure Shi - 'Daya Daga Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Kaduna-Abuja
Arzurfa Lois, budurwa mai shekaru 21 da kwamandan ‘yan ta’adda da suka sace fasinjojin jirgin kasa yaso aura tace...
Shugaban Amurka ya yi Alƙawarin Bai wa Ukraine ƙarin Makaman Yaƙi
Shugaban Amurka ya yi Alƙawarin Bai wa Ukraine ƙarin Makaman Yaƙi
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alƙawarin samar wa Ukraine ƙarin makaman yaƙi bayan harin Rasha mafi muni kan biranen ƙasar .
Mista Biden ya yi magana da Shugaban Ukraine,...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Gargadi Kasashen Duniya Kan su yi Hattara da Magungunan...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Gargadi Kasashen Duniya Kan su yi Hattara da Magungunan Tari na Yara
Najeriya ta gargadi 'yan kasarta da su guji yin amfani da wasu nau'ukan magungunan tari wadanda ake alakanta su da sanadin mutuwar mutane...
Jam’iyyar Adawa a Chadi ta Soki Tsawaita Mulkin Mahamat Deby
Jam'iyyar Adawa a Chadi ta Soki Tsawaita Mulkin Mahamat Deby
Babbar jam'iyyar adawa ta kasar Chadi ta bayyana rantsar da jagoran mulkin soji na kasar Mahamat Idriss Deby na karin shekara biyu a matsayin wata koma-baya ga mulkin demokradiyya.
Mataimakin shugaban...
2023: APC ta Kaddamar da Sashen Mata na Tawagar Kamfen Din Tinubu/Shettima
2023: APC ta Kaddamar da Sashen Mata na Tawagar Kamfen Din Tinubu/Shettima
An kaddamar da sashen mata na tawagar kamfen din Tinubu na jam'iyyar APC gabanin zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
A halin yanzu ne ake gudanar da kaddamarwar a...
Shin da Gaske Al’ummar Jigawa Sun yi wa Gwamna Badaru Ihun Basayi a Gurin...
Shin da Gaske Al'ummar Jigawa Sun yi wa Gwamna Badaru Ihun Basayi a Gurin Bikin Maulidi ?
Gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, ya halarci bikin al'ada da aka saba shiryawa duk shekara a Masarautar Gumel lokacin Maulidi.
Sai dai mutane da...
Rashin Jituwa ya Kunno Kai Tsakanin ƙungiyar Ma’aikatan Lafiya da Shugabancin Asibitin Aminu Kano
Rashin Jituwa ya Kunno Kai Tsakanin ƙungiyar Ma'aikatan Lafiya da Shugabancin Asibitin Aminu Kano
Wata taƙaddama da ta taso tsakanin gamayyar kungiyar ma'aikatan lafiya ta JOHESU da shugabancin asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano a Najeriyan, na barazana ga dumbin...
Shugaba Buhari ya Miƙa Saƙon Ta’aziyyarsa ga Iyalan Waɗanda Hatsarin Kwale-Kwale ya Rutsa da...
Shugaba Buhari ya Miƙa Saƙon Ta'aziyyarsa ga Iyalan Waɗanda Hatsarin Kwale-Kwale ya Rutsa da su a Anambra
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin sake yin duba don inganta matakan kiyaye afkuwar haɗurra a tsarin sufurin ruwa na ƙasar,...
Hare-Haren da Rasha ta Kai wa Ukraine a Yau
Hare-Haren da Rasha ta Kai wa Ukraine a Yau
Da safiyar yau Litinin ne aka wayi gari Rasha ta kai hare-hare da dama a manyan biranen Ukraine.
Ga dai jerin hare-haren da muka san an kai zuwa yanzu:
A ƙalla an harba...