Sojoji a Iran Sun Harba Hayaki Mai sa Hawaye Domin Tarwatsa Masu Zanga-Zanga

0
Sojoji a Iran Sun Harba Hayaki Mai sa Hawaye Domin Tarwatsa Masu Zanga-Zanga   Kafofin yaɗa labaran Iran sun ce sojoji sun harba hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa masu zanga-zanga a wurare daban-daban da ke sassan ƙasar. Duk da toshe kafofin...

Gobara ta Tashi a Majalisar Dokokin Jihar Kogi

0
Gobara ta Tashi a Majalisar Dokokin Jihar Kogi   Rahotanni daga jihar Kogi a arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa gobara ta tashi a majalisar dokokin jihar. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa gobarar ta tashi ne da safiyar yau Litinin, sai...

Shugaban Venezuela ya Sanar da Zaman Makokin Kwana Uku Bayan Ambaliyar Ruwa ta Halaka...

0
Shugaban Venezuela ya Sanar da Zaman Makokin Kwana Uku Bayan Ambaliyar Ruwa ta Halaka Mutane 25 a Kasar   Shugaban Venezuela Nicolas Maduro ya ayyana zaman makokin kwana uku bayan mamakon ruwan sama da ya halaka mutum aƙalla 25. Ruwan saman ya...

ɗan Majalisar Dokokin Jihar Katsina ya Rasu a Saudiyya

0
ɗan Majalisar Dokokin Jihar Katsina ya Rasu a Saudiyya   Wani ɗan majalisar dokokin jihar Katsina a arewa maso yammacin Najeriya, Dr Ibrahim Aminu Kurami, ya rasu a Saudiyya. Ɗan majalisar mai wakilar mazaɓar ƙaramar hukumar Bakori ya je Saudiyyan ne don...

Gidauniyar Aminu Magashi ta Bada Tallafin Keken Guragu a Kwalejin Sa’adatu Rimi

0
Gidauniyar Aminu Magashi ta Bada Tallafin Keken Guragu a Kwalejin Sa'adatu Rimi   Gidauniyar ta Aminu Magashi ta bada tallafin keken Guragu a kwalejin sa'adatu Rimi Dake jihar kano Hakan ya biyo bayan wani malami dake koyarwa a kwalejin mai suna malam...

Shahararren Malamin Islama a Jihar Kwara ya Rasu Sakamokon Ambaliyar Ruwa

0
Shahararren Malamin Islama a Jihar Kwara ya Rasu Sakamokon Ambaliyar Ruwa   Wani shahararren Malamin Islama a jihar Kwara, Sheikh Abdulganiyu Nuraini, ya rasu sakamakon Ambaliyar ruwa. Bayanai sun nuna cewa ruwan ya yi awon gaba da motar Malamin tare da wasu...

Shugaba Buhari, Adamu Adamu da Jega Sun Halarci Taro Mai Taken “Rashawa da Bangaren...

0
Shugaba Buhari, Adamu Adamu da Jega Sun Halarci Taro Mai Taken "Rashawa da Bangaren Ilimi"   Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari da shugaban hukumar yaki da rashawa da abubuwa masu alaka da rashawa, Farfesa Bolaji Owasanoye a halin yanzu suna halartan...

Shugaba Buhari Zai Gabatar da Kasafin Kudin 2023 ga ‘Yan Majalisar Tarayya

0
Shugaba Buhari Zai Gabatar da Kasafin Kudin 2023 ga 'Yan Majalisar Tarayya   Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa ‘yan majalisar tarayyar kasar nan kasafin kudin shekarar 2023. Kamar yadda shugaba majalisar dattawa, Ahmed Lawan ya sanar, hakan zata faru ne a...

Gwamnatin Tarayya ta Shigar da Kamfanin Meta a Kotu

0
Gwamnatin Tarayya ta Shigar da Kamfanin Meta a Kotu   Gwamnatin tarayyar Najeriya ta shigar da kamfanin Meta Platforms Incorporated a kotu a Abuja tana neman a biya ta N30bn. Gwamnatin ta yi karar Kamfanin Meta wacce ta mallaki Facebook, Instagram da...

Shugaba Buhari ya Samu Tattaba Kunne ta Farko

0
Shugaba Buhari ya Samu Tattaba Kunne ta Farko Iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari sun samu karuwa, sun samu tattaba kunne ta farko. Jikar shugaban kasar, Aisha Mukhtar wacce ta aure Khalid Wambai a shekarar bara ta haifi kyakkyawar diyarta mace. Aisha diyace...