Shugaba Buhari Ya Nada Dr Pokop Bupwatda a Matsayin Babban Daraktan Kula da Lafiya...
Shugaba Buhari Ya Nada Dr Pokop Bupwatda a Matsayin Babban Daraktan Kula da Lafiya na Jami'ar Jos
Shugaban kasa Buhari ya nada Dr Pokop Bupwatda a matsayin CMD na asibitin koyarwa na jami’ar Jos
Nadin Bupwatda a matsayin babban daraktan JUTH...
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Yayin Zanga-Zanga a Chadi
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Yayin Zanga-Zanga a Chadi
Akalla mutum biyar ne suka mutu yayin zanga-zanga a Chadi, inda wasu 'yan kasar ke bukatar Shugaba Mahamat Idris Deby ya sauka kamar yadda ya yi alkawari.
An gudanar da gangami a...
Saudiyya za ta Kera Tare da Fitar da Motoci Masu Amfani da Wutar Lantarki...
Saudiyya za ta Kera Tare da Fitar da Motoci Masu Amfani da Wutar Lantarki Sama da 150,000
Ministan Sadarwa da Fasahar Bayanai na Saudiyya, Injiniya Abdullah Al-Swaha ya ce kasar za ta kera tare da fitar da motoci masu amfani...
Likita ‘Daya ne ke Duba Marasa Lafiya 45,000 a Arewacin Najeriya – NMA
Likita 'Daya ne ke Duba Marasa Lafiya 45,000 a Arewacin Najeriya - NMA
Kungiyar likitocin Najeriya - NMA ta ce a yanzu likitoci dubu 24 ne suka rage a kasar domin kula da lafiyar al'ummar kasar fiye da miliyan 200.
Shugaban...
ENDSARS: Har Yanzu Ana Tsare da Wadanda Aka Kama a Lokacin Zanga-Zangar – Amnesty
ENDSARS: Har Yanzu Ana Tsare da Wadanda Aka Kama a Lokacin Zanga-Zangar - Amnesty
Kungiyar kare hakkin dan-Adam ta duniya Amnesty International ta ce, har yanzu ana tsare da wasu daga cikin wadanda aka kama a lokacin zanga-zangar neman rushe...
Amurka za ta Taimaka wa ‘Yan Najeriya da Ambaliyar Ruwa ta Shafa
Amurka za ta Taimaka wa 'Yan Najeriya da Ambaliyar Ruwa ta Shafa
Gwamnatin Amurka za ta bayar da taimakon da ya kai na dala miliyan 1 ga mutanen da ambaliya ta yi wa barna a Najeriya.
Tallafin da za ta bayar...
Ukraine ta Nemi ‘Yan Kasarta da su Rage Yawan Amfani da Wutar Lantarki
Ukraine ta Nemi 'Yan Kasarta da su Rage Yawan Amfani da Wutar Lantarki
Ministan makamashin Ukraine ya ce jama’a sun fara rage yawan wutar lantarki da suke amfani da ita don kashin kansu saboda karancin wutar a fadin kasar.
To amma...
An Buɗe Rijistar Karrama Zaƙaƙuran Matasan Arewa 30 Ƴan Ƙasa da Shekaru 30 Karo...
An Buɗe Rijistar Karrama Zaƙaƙuran Matasan Arewa 30 Ƴan Ƙasa da Shekaru 30 Karo na Farko - Taskar Nasaba
Kafar yaɗa labarai ta Arewa Agenda haɗin guiwar Taskar Nasaba Jaridar PRNigeria da Daily Nigerian sun samar da wani dandamali na...
An Hallaka Mutum Biyu a Harin Coci a Jihar Kogi
An Hallaka Mutum Biyu a Harin Coci a Jihar Kogi
Wasu ɓata gari sun kai hari cocin Celestial da ke Lokoja, babban birnin Jihar Kogi, inda suka kashe mutum biyu tare kuma da jikkata wasu da dama.
Shaidu sun bayyana Jaridar...
Wike ya Bukaci Jam’iyyar PDP da ta Fito ta Baiwa ‘Yan Najeriya Hakuri Kan...
Wike ya Bukaci Jam'iyyar PDP da ta Fito ta Baiwa 'Yan Najeriya Hakuri Kan Furuncin Atiku
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya nuna rashin jin dadinsa kan kalaman da dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar yayi.
Atiku ya...





















