Sunayen Lauyoyi 62 da Suka Kai Matsayin SAN
Sunayen Lauyoyi 62 da Suka Kai Matsayin SAN
Kwamitin LPPC na malaman shari’a ya amince da karin matsayin wasu Lauyoyi zuwa matsayin SAN.
Sakatariyar kwamitin, Hajo Bello ta bada sanarwar hakan bayan wani zaman LPPC da aka yi a kotun koli.
A...
Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin ‘Yan Kasar da Suka...
Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin 'Yan Kasar da Suka Ci Bashin Gwamnati
Babban Bankin Najeriya ya ce zai fara cire kudi daga asusun bankin 'yan Najeriyan da suka taba cin bashin gwamnati na noma.
Hakzalika, bankin...
Ba Zai Yiwu Gwamnatin Buhari ta ba ASUU Abin da Babu Shi ba, Don...
Ba Zai Yiwu Gwamnatin Buhari ta ba ASUU Abin da Babu Shi ba, Don Haka su yi Hakuri - Ngige
Yayin da yajin aikin ASUU ke kara kamari, gwamnatin Najeriya na ta tunanin hanyoyin da za a kawo.
mafita Kakakin majalisar...
Kotu ta Dage Sauraron Shari’ar ‘Dan China da ya Kashe Budurwarsa a Kano
Kotu ta Dage Sauraron Shari'ar 'Dan China da ya Kashe Budurwarsa a Kano
Babbar kotun jihar Kano ta dage sauraron shari'ar dan China, Geng Quangrong, wanda ake zargi da kashe budurwarsa yar Kano.
Justis Sanusi Ado Ma’aji ya dage sauraron karar...
Zakuna Sun Afkawa ‘Yan Ta’adda a Mozambique
Zakuna Sun Afkawa 'Yan Ta'adda a Mozambique
Jami'an tsaro a kasar Mozambique sun bayyana yadda zakuna suka yi kalace da wasu 'yan ta da kayar baya.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an samu wata kungiyar 'yan ta'adda da ke...
‘Yan Takarar Shugaban Kasa na 2023 Sun sa Hannu Kan Zaman Lafiya
'Yan Takarar Shugaban Kasa na 2023 Sun sa Hannu Kan Zaman Lafiya
'Yan takarar shugaba kasa a zaben 2023 na Najeriya sun sa hannu kan yarjejeniyar tabbatar da zaman lafiya a birnin Abuja.
An ga fuskokin 'yan takara kamar na jam'iyyar...
Ahmed Lawan ya Karbi Hukuncin da Kotu ta Yanke na Soke Takararsa
Ahmed Lawan ya Karbi Hukuncin da Kotu ta Yanke na Soke Takararsa
Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Ahmed Lawan ya ce ya karbi hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya ce ba shi ne halattaccen dan takarar majalisar dattijai na jam'iyyar APC...
Dala ta Tashi Daga N720 Zuwa N735 a Kasuwa
Dala ta Tashi Daga N720 Zuwa N735 a Kasuwa
Dalar Amurkar da aka saida N718 ko N720 a makon da ya gabata, ta zama N735 a yammacin Laraba.
Sai da ‘Yan canji suka saye Dala 1 a kan N728, suka saida...
Gwamnan Ondo ya yi wa Gwamnatin Tarayya Martani Kan Siyan Makamai ga Rundunar Amotekun
Gwamnan Ondo ya yi wa Gwamnatin Tarayya Martani Kan Siyan Makamai ga Rundunar Amotekun
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya sanarwa gwamnatin tarayya cewa makaman da zai bai wa Amotekun ne don kariya ga jama'a.
Ya sanar da cewa rantsuwa...
Kwamitin Yakin Neman Zabe: Abdullahi Adamu na Tuhumar Tinubu da Saba Alkawarin
Kwamitin Yakin Neman Zabe: Abdullahi Adamu na Tuhumar Tinubu da Saba Alkawarin
Da alamun jam'iyyar APC na gab da shiga irin rikicin da ya karade jam'iyyar adawa ta PDP.
Shugaban uwar jam'iyyar APC ya tuhumci Asiwaju Bola Tinubu da kokarin mayar...