Samar da Danyen Mai: Angola da Libya Sun Shiga Gaban Najeriya – OPEC

0
Samar da Danyen Mai: Angola da Libya Sun Shiga Gaban Najeriya – OPEC   Adadin danyen man fetur da Najeriya ke samarwa ya yi kasa zuwa ganga 972,000 a duk rana a cikin watan Agusta, wanda hakan yasa kasashen Angola da...

Mamu ya yi Amfani da Fagen Aikin sa Wajen Taimaka wa ƙungiyoyin Ta’addanci na...

0
Mamu ya yi Amfani da Fagen Aikin sa Wajen Taimaka wa ƙungiyoyin Ta’addanci na Gida da Waje - SSS Hukumar tsaro ta farin kaya, SSS, ta yi zargin cewa binciken farko da ta gudanar ya gano laifuffukan da suka shafi...

Mutane 26,000 ne Suka Sami Damar Ganin Gawar Sarauniya Elizabeth a Edinburgh

0
Mutane 26,000 ne Suka Sami Damar Ganin Gawar Sarauniya Elizabeth a Edinburgh A birnin Edinburgh kuwa, gwamnatin kasar Scotland ta wallafa wani sakon Tiwita da ke cewa layukan mutanen da ke son ganin gawar Sarauniya a cocin St Giles sun...

Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Raunata Mutane da Dama, Shaguna da Gidaje Sun ƙone...

0
Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Raunata Mutane da Dama, Shaguna da Gidaje Sun ƙone a Jigawa   Mutane da dama sun ji raunuka, shaguna da gidaje sun ƙone yayin da wata Tukunyar Gas ta fashe a jihar Jigawa. Kakakin hukumar NSCDC reshen...

Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da Kai Garkuwa da su

0
Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da Kai Garkuwa da su   Rundunar sojin Najeriya ta ceto wasu mutum shida da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kangon Kadi dake Chikun. Wannan na zuwa ne kasa da sa'o'i 48 bayan...

An Kama Matsafan da Suke Kokarin Kashe Basarake a Ogun

0
An Kama Matsafan da Suke Kokarin Kashe Basarake a Ogun   Jami'an 'yan sanda a Jihar Ogun da ke Najeriya sun damke wasu mutum shida yayin da suke kokarin kashe wani basarake. Wata sanarwa da rundunar 'yan sandan ta fitar na cewa...

An Rantsar da William Ruto a Matsayin Sabon Shugaban Kasar Kenya

0
An Rantsar da William Ruto a Matsayin Sabon Shugaban Kasar Kenya   A Kenya, dazun nan an rantsar da Willaim Samoei Ruto a matsayin shugaban kasar Kenya na biyar. Babban magatakardan ma'aikatar shari'a ne ya rantsar da sabon shugaban. Abokin adawar Mista Ruto...

Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Imo

0
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Imo Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Jihar Imo domin kaddamar da wasu ayyukan raya kasa. Ayyukan da shugaban zai kaddamar sun hada da na hanyoyin mota kamar ta Orlu zuwa Okigwe da kuma ta...

2023: Hukumar INEC ta Soke Rajistar Mutane 1,126,359 a Najeriya

0
2023: Hukumar INEC ta Soke Rajistar Mutane 1,126,359 a Najeriya Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta sanar cewa ta soke rajistar wasu mutum 1,126,359 cikin sabuwar rajistar mutum 2,523,458 da ta yi tsakanin 28 ga watan Yuni...

Yadda Tsohon Shugaban Soja Ya Saci N4bn— ICPC

0
Yadda Tsohon Shugaban Soja Ya Saci N4bn— ICPC   Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, Farfesa Bolaji Owasanoye, ya bayyana cewa wani tsohon hafsan soji ya saci zunzurutun kudi har N4bn daga cikin kasafin kudin...