Ba za mu Bari a yi Katsalanda ba a Zabukan 2023 – Shugaba Buhari
Ba za mu Bari a yi Katsalanda ba a Zabukan 2023 - Shugaba Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alwashin cewa ba zai bari wani mahaluki ya kawo katsalanda ba a zabukan 2023 da ke tafe a Najeriya.
Buhari ya ce...
Yadda Magidanci Ya yi wa Matar Abokinsa Fyade
Yadda Magidanci Ya yi wa Matar Abokinsa Fyade
Rundunar ‘yan sanda ta kama wani mutum mai shekaru 39 a duniya bisa zarginsa da yi wa matar abokinsa fyade a kan gadon aurenta da ke unguwar Surulere a Legas.
Lamarin ya faru...
Kotu ta yi Watsi da Umarnin da Aka Bawa DSS Kan Biyan Igboho N20bn
Kotu ta yi Watsi da Umarnin da Aka Bawa DSS Kan Biyan Igboho N20bn
Ibadan - Kotun daukaka kara da ke zamanta a Ibadan, Jihar Oyo, ta soke hukuncin biyan diyya da aka ce hukumar DSS ta bawa mai rajin...
Shin da Gaske Obasanjo na Goyan Bayan Peter Obi a Zaben 2023 ?
Shin da Gaske Obasanjo na Goyan Bayan Peter Obi a Zaben 2023
Wata majiya da aka yi imanin tana da kusanci da tsohon shugaban kasa Obasanjo ta ce jagoran kasar na kokarin tabbatar da darajarsa ne a matsayin uban kasa...
Shugaba Buhari ya sa Labule da Gwamnonin APC
Shugaba Buhari ya sa Labule da Gwamnonin APC
Abuja - Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ranar Talata, ya sa labule da gwamnonin jam'iyyar APC a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.
Gwamnonin sun shiga ganawar sirri da Buhari ne ƙarƙashin jagorancin shugabam...
Shugaba Buhari ya sa Hannu a Kudirori 8 da Yanzu Sun Zama Dokokin Kasa
Shugaba Buhari ya sa Hannu a Kudirori 8 da Yanzu Sun Zama Dokokin Kasa
A ranar Litinin, 29 ga watan Agusta 2022, muka ji Mai girma Muhammadu Buhari ya sa hannu a wasu kudirori takwas da yanzu sun zama dokokin...
Sunayen Jihohin Arewa 6 da za a yi wa Gagarumin Ruwan Sama na Tsawon...
Sunayen Jihohin Arewa 6 da za a yi wa Gagarumin Ruwan Sama na Tsawon Kwanaki Hudu - NIMET
Hukumar hasashen yanayi ta NiMet ta sanar da cewa za a yi gagarumin ruwan sama a jihohin arewa 6 a cikin kwanaki...
Rundunar Sojin Najeriya ta Fatattaki ‘Yan Bindiga a Jihar Kaduna
Rundunar Sojin Najeriya ta Fatattaki 'Yan Bindiga a Jihar Kaduna
Wata tawagar rundunar sojin Najeriya ƙarƙashin Manjo Janar Taoreed Lagbaja hadin gwiwa da wasu jami'an tsaro sun fatattaki ƴan bindiga a wasu yankunan jihar Kaduna, mai fama da ƙaruwar hare-haren...
Kotun Tarayya ta Sake Hana Bayar da Belin Abba Kyari
Kotun Tarayya ta Sake Hana Bayar da Belin Abba Kyari
FCT, Abuja - Babbar kotun tarayya dake zama a Abuja ta saka ranakun 19, 20 da 21 na watan Oktoban shekarar nan domin shari'ar dakataccen mataimakin kwamishinan 'yan sandan Najeriya,...
2023: Sam Ban Shirya Zuwa Villa Domin na Mike Kafa na Sharbi Jar Miya...
2023: Sam Ban Shirya Zuwa Villa Domin na Mike Kafa na Sharbi Jar Miya ba - Tinubu
Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana abin da ya shirya yiwa 'yan Najeriya, da kuma irin kiran da ya amsa.
'Yan takarar shugaban kasa...