Kotu ta yi Watsi da Umarnin da Aka Bawa DSS Kan Biyan Igboho N20bn

Ibadan – Kotun daukaka kara da ke zamanta a Ibadan, Jihar Oyo, ta soke hukuncin biyan diyya da aka ce hukumar DSS ta bawa mai rajin kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho.

Mai Shari’a Muslim Hassan ne ya soke wannan hukuncin, a zaman kotun na ranar Talata, The Punch ta rahoto.

Kotun ta kuma jigine hukuncin da aka yi na ayyana samamen da DSS ta kai gidan Igboho a matsayin haramtaciyya, tana mai cewa cewa kakabawa DSS biyan diya ba dai-dai bane.

Dakaci karin bayani …

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here