‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Bijilanti 2 a Abuja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Bijilanti 2 a Abuja   Yan bindiga da suka yi garkuwa da wani manomi sun halaka jami'an tsaro na bijilanti biyu a birnin tarayya Abuja. Yan bijilanten sun tafi sansanin yan bindigan ne da nufin ceto wani...

Cocin Owo: MURIC ta Bukaci Gwamnatin Jihar Ondo ta Biya Fulanin da Aka Kai...

0
Cocin Owo: MURIC ta Bukaci Gwamnatin Jihar Ondo ta Biya Fulanin da Aka Kai wa Hari   Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Musulunci MURIC ta bukaci gwamnan jihar Ondo ya biya Fulanin da aka kai wa hari a garin Owo diyya...

Bincike: Jihohi 20 da Jam’iyyar APC na Iya Faɗuwa zaɓen 2023

0
Bincike: Jihohi 20 da Jam'iyyar APC na Iya Faɗuwa zaɓen 2023   Idan har ikirarin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, cewa rikicin cikin gida ne ya jawo musu faɗuwa a zaɓen Osun, kuma ya kasance Mai ɗorewa, APC na...

ASUU: Lauyan Najeriya ya Roki Shugabannin Bankuna da Attajirai su Shawo Kan Al’amarin

0
ASUU: Lauyan Najeriya ya Roki Shugabannin Bankuna da Attajirai su Shawo Kan Al'amarin   Kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) dai ta shiga yajin aikin tun a watan Fabrairu, inda ta bukaci a kara samar da kudade ga tsarin jami’o’in da kuma karin...

Karin Harajin yin Waya: 1GB zai Koma N2500

0
Karin Harajin yin Waya: 1GB zai Koma N2500   Muddin aka aiwatar da wani sabon karin 5% a kan harajin yin waya, farashi za su tashi sama. Masana suna hasashen kudin sayen data zai karu, mutane za su koma sayen 1GB a...

Mayar da Dala 800: ‘Dan Sanda Ya Samu Kyautar N250,000 da Kujerar Aikin Hajji

0
Mayar da Dala 800: 'Dan Sanda Ya Samu Kyautar N250,000 da Kujerar Aikin Hajji   Wata jarida ta yanar gizo mai suna Katsina City News ta yiwa wani dansanda kyautar Naira 250,000 mayar da Dala 800 da ya tsinta ga mai...

Kidayar 2023 Mai Zuwa za ta Kawo Sauyi a Fannin Rashin Tsaro – Shugaba...

0
Kidayar 2023 Mai Zuwa za ta Kawo Sauyi a Fannin Rashin Tsaro - Shugaba Buhari   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, kidayar 2023 mai zuwa za ta kawo sauyi a fannin rashin tsaro. Najeriya ta yi kidayar yawan al'umma da...

Yadda Attajiri ya Yanke Jiki Ya Fadi Bayan ya Gama Yabon Shugaban Masarautar Daular...

0
Yadda Attajiri ya Yanke Jiki Ya Fadi Bayan ya Gama Yabon Shugaban Masarautar Daular Larabawa   Wani faifan bidiyo mai ban tsoro ya nuna lokacin da wani Attajirin dan kasuwa ya fadi ya mutu a lokacin da yake jawabi a wani...

Naja’atu Muhammad ta Bukaci EFCC tayi Bincike Domin Gano Kudin da Aka Fitar a...

0
Naja'atu Muhammad ta Bukaci  EFCC tayi Bincike Domin Gano Kudin da Aka Fitar a PSC   Naja’atu Muhammad wanda kwamishina ce a hukumar kula da aikin ‘yan sanda ta kai korafi. Kwamishinar ta PSC ta sanar da hukumar EFCC cewa Musiliu Smith...

Jarumar Kasar Ghana ta Karbi Addinin Musulunci

0
Jarumar Kasar Ghana ta Karbi Addinin Musulunci   Jarumar kasar Ghana mai suna Akuapem Poloo ta bar addinin Kirista inda ta karbi Musulunci. Poloo da kanta ce ta sanar da labarin Musuluntar tata a shafinta na soshiyal midiya. Masoya da mabiyanta sun tayata...