Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa

0
Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa    Gwamna Ayade na jihar cross River ya ce shugaban ƙasa Buhari ne ya ba shi shawarar ya fito takara a fafata da shi. Gwamnan wanda ya gana da...

Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba ya Sayi Fom din Takarar Shugaban Kasa Karkashin Jam’iyyar...

0
Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba ya Sayi Fom din Takarar Shugaban Kasa Karkashin Jam'iyyar APC   Karamin Ministan ilimi, Hanarabul Chukwuemeka Nwajiuba, ya sayi Fom din takarar kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC N100m. Nwajiuba ya sayi Fom din...

Sanata Ibrahm Abdullahi Danbaba ya Sauya Sheka daga PDP Zuwa APC

0
Sanata Ibrahm Abdullahi Danbaba ya Sauya Sheka daga PDP Zuwa APC   Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba, sanata daga jihar Sokoto ya bayyana ficewarsa daga PDP zuwa APC. Sanatan ya bayyana hakan ne a cikin wata wasika da ya mika wa shugaban majalisar...

An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah – ‘Yan...

0
An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah - 'Yan Sandan Najeriya   Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da wata sanarwa cewa akwai yiwuwar wasu miyagu su kai hare-haren bam kan al'umma yayin karamar sallah mai...

Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA na Binciken Gidajen Abba Kyari da Rukunin Shaguna a Maiduguri

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA na Binciken Gidajen Abba Kyari da Rukunin Shaguna a Maiduguri Hukumar da ke yaki da masu safarar miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, ta shafa fenti a jikin wasu gidaje shida da wani katafaren gini mai shaguna...

Jam’iyyar APC ta Nemi Ministocin Buhari da ke Son Takara a 2023 da su...

0
Jam'iyyar APC ta Nemi Ministocin Buhari da ke Son Takara a 2023 da su Ajiye Aiki   Domin kaucewa taka dokar zabe ta Najeriya, jam'iyyar APC mai mulkin kasar ta bayyana ranar karshe da ministoci da masu rike da mukaman gwamnati...

Kamfanin Gazprom na Kasar Rasha ya Kulle Bututun Iskar Gas Zuwa Kasar Poland da...

0
Kamfanin Gazprom na Kasar Rasha ya Kulle Bututun Iskar Gas Zuwa Kasar Poland da Bulgaria   Kamfanin da ke samar da makamashi na Rasha Gazprom ya sanar cewa ya kulle bututun da ke jigilar iskar gas zuwa kasar Poland da Bulgaria...

Ubangiji ne ya Nemi mu yi Takarar Shugaban Kasa a 2023 – ‘Yan Takara...

0
Ubangiji ne ya Nemi mu yi Takarar Shugaban Kasa a 2023 - 'Yan Takara 5 Tseren neman shugabancin kasar na kara zafi yayin da karin yan siyasa ke nuna sha’awarsu sosai a kan kujerar. Gabannin zaben, akwai yan takarar da suka...

Manyan ‘Yan Siyasa 5 da Suka Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP

0
Manyan 'Yan Siyasa 5 da Suka Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP Gabannin babban zaben 2023, manyan yan siyasa a jam’iyyun All Progressives Congress (APC) mai mulki da Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa sun fara sauye-sauyen sheka domin kare...

Shugaban APC na Kasa ya Dakatar da Dukkannin Daraktocin Sakateriyar Jam’iyyar

0
Shugaban APC na Kasa ya Dakatar da Dukkannin Daraktocin Sakateriyar Jam'iyyar   Sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya dakatar da dukkannin daraktocin sakateriyar jam'iyyar. Tun ranar da ya karba ragamar mulki, ya sanar da cewa ba zai yi...