‘Yan Sandan Najeriya Sun Kai Samame Cibiyar Hada Bama-Bamai na ‘Yan IPOB

0
'Yan Sandan Najeriya Sun Kai Samame Cibiyar Hada Bama-Bamai na 'Yan IPOB Ƴan sanda a Najeriya sun ce sun kai samame a wata cibiyar da ake hada bama-bamai a jihar Imo da ke kudu maso gabashin kasar, inda ake ci...

Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu 100 Tallafin Turmin Atamfa 

0
Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu 100 Tallafin Turmin Atamfa    A ƙoƙarin da ta ke kan cigaba da yi wajen ganin ta kyautatawa marayu a Jihar Jigawa a wannan wata na Ramadan mai albarka, Gidauniyar Malam Inuwa wacce mai girma...

Ministan Sadarwa ya Jagoranci Bikin Tunawa da Ranar Ƙere-Ƙere ta Duniya

0
Ministan Sadarwa ya Jagoranci Bikin Tunawa da Ranar Ƙere-Ƙere ta Duniya Mai girma ministan sadarwa da tattalin arziƙin fasahar zamani, Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM), ya jagoranci bikin tunawa da zagayowar ranar nazari da ƙirƙira ta Duniya...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 Daga Cikin 26 da Suyi Garkuwa da su...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 Daga Cikin 26 da Suyi Garkuwa da su a Jahar Kaduna   Yan bindiga sun kashe mutum uku daga cikin 26 da suka sace a garin Unguwan Bulus da ke jihar Kaduna. Wadanda suka yi garkuwa...

Buhari Mutumin Kirki ne, Amma dai ba Shugaba ne Nagari ba Idan Aka Duba...

0
Buhari Mutumin Kirki ne, Amma dai ba Shugaba ne Nagari ba Idan Aka Duba Yadda Yake Mulki - Kukah Faston nan da ya yi kaurin suna wajen caccakar Buhari ya sake yin jawabi, ya ce ko Aisha Buhari ba ta...

Mambobin Jam’iyyar APC za su Ci gaba da Habaka Saboda Ci gaban da Shugaba...

0
Mambobin Jam’iyyar APC za su Ci gaba da Habaka Saboda Ci gaban da Shugaba Buhari ya Samu - Sen. George Akume Jigo a jam'iyyar APC ya bayyana dalilin da yasa ake ganin jam'iyyar APC na kara habaka a kullum sabanin...

Gwamna Ganduje ya Amince da Murabus Din Kwamishinoni 7 Cikinsu 11

0
Gwamna Ganduje ya Amince da Murabus Din Kwamishinoni 7 Cikinsu 11 Akalla mutum 11 cikin kwamishanonin gwamnatin jihar Kano sun ajiye aikinsu makon da ya gabata. Gwamnan jihar ya amince da murabus din mutum bakwai cikinsu kuma yace sauran su koma...

Sanata Ahmad Babba Kaita ya Sauya Sheƙa Daga APC zuwa PDP

0
Sanata Ahmad Babba Kaita ya Sauya Sheƙa Daga APC zuwa PDP   Katsina- Ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Katsina ta arewa a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Babba Kaita ya sauya sheƙa daga APC zuwa PDP. Katsina ta arewa wacce ta kunshi...

An Tunawa Gwamna El-Rufai Kalamansa da ya Caccaki Jonathan Kan Yafewa Alamieyeseigha

0
An Tunawa Gwamna El-Rufai Kalamansa da ya Caccaki Jonathan Kan Yafewa Alamieyeseigha Gwamnatin Jonathan ce ta yafewa tsohon gwamnan Bayelsa Diepreye Alamieyeseigha laifin da ya yi. A wancan lokaci, Nasir El-Rufai ya yi kaca-kaca da shugaba Goodluck Jonathan kan wannan mataki. Ganin...

Duk Masu Sukar Shugaba Buhari Kan Halin da Ake Ciki to da Alama Suna...

0
Duk Masu Sukar Shugaba Buhari Kan Halin da Ake Ciki to da Alama Suna Taimaka wa 'Yan Bindiga ta Wata Hanya - Gwamna Uzodinma Gwamna Uzodinma na jihar Imo ya ɗora ayar tambaya kan masu ganin laifin shugaba Buhari game...