Tunani da Nazarin Rasha Zai Inganta Bayan Wannan Rikicin- Ministan Harkokin Wajen Rasha
Tunani da Nazarin Rasha Zai Inganta Bayan Wannan Rikicin- Ministan Harkokin Wajen Rasha
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi bayani kan tattalin arzikin Rasha: "Za mu jure ma takunkuman - mun jure ma irin wadannan matsalolin ciki tarihinmu."
Ya...
Harin da Rasha ta Kai wa Ukraine Yana Gudana Yadda Aka Tsara Shi Tun...
Harin da Rasha ta Kai wa Ukraine Yana Gudana Yadda Aka Tsara Shi Tun Farko - Minista Sergei Lavrov
Bayan tatatunawar da ministocin harkokin wajen Rasha da Ukraine suka yi kai tsaye a Turkiyya, minista Sergei Lavrov na Rasha ya...
Yankin da Magajin Shugaba Buhari Zai Fito a 2023 – Gwamna El-Rufa’i
Yankin da Magajin Shugaba Buhari Zai Fito a 2023 - Gwamna El-Rufa'i
Gwamnan Kaduna, Malam El-Rufai ya ce APC na tsammanin ɗan takarar da zata tsayar ya fito daga kudancin kasar nan.
Gwamnan ya ce duba da kai kujerar shugaban jam'iyya...
Yanzu Haka Najeriya na da Lita 1.9bn na Man Fetur a Ajiye – Mista...
Yanzu Haka Najeriya na da Lita 1.9bn na Man Fetur a Ajiye - Mista Timipre Sylva
Yanzu haka Najeriya tana da lita biliyan 1.9 na man fetur a cewar karamin ministan albarkatun man fetur na Najeriya, Mista Timipre Sylva.
Ministan ya...
Rikicin Rasha da Ukraine: Kasar Burtaniya ta Daskarar da Kadarorin Mai Kungiyar Kwallon Kafa...
Rikicin Rasha da Ukraine: Kasar Burtaniya ta Daskarar da Kadarorin Mai Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea Roman Abramovich
Yayin da kasashen duniya ke ci gaba da kakaba takunkumi kan gwamnatin Putin da magoya bayansa, Burtaniya ta sake daukar mataki.
Ta sanya...
Watan da Za a Fara Kamfe – INEC
Watan da Za a Fara Kamfe - INEC
Hukumar zabe mai cin gashin kai a Najeriya, INEC ta ce nan da kusan watanni shida za a fara kamfe.
Daga ranar 28 ga watan Satumba za a bada dama domin a fara...
Abubuwa 5 da Yasa Mai Mala Buni ya Rasa Jagorancin APC
Abubuwa 5 da Yasa Mai Mala Buni ya Rasa Jagorancin APC
Wasu gwamnonin APC sun yi nasara wajen sauke Mai Mala Buni daga shugabancin jam’iyya na kasa.
Ana zargin gwamnan na jihar Yobe da aikata wasu laifuffuka da-dama, daga ciki akwai...
Shugaba Buhari ya Goyi Bayan Cire Gwamna Mai Mala Buni a Matsayin Shugaban Riko...
Shugaba Buhari ya Goyi Bayan Cire Gwamna Mai Mala Buni a Matsayin Shugaban Riko na APC- Gwamna El-Rufa'i
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya goyi bayan cire gwamnan Yobe Mai Mala Buni a matsayin shugaban riko na APC kamar yadda gwamnan...
Gwamnan Jahar Ebonyi David Umahi ya ɗaukaka Kara Kan Tsige Shi Daga Mulki
Gwamnan Jahar Ebonyi David Umahi ya ɗaukaka Kara Kan Tsige Shi Daga Mulki
Gwamnan jahar Ebonyi David Umahi da ke kudu maso gabashin Najeriya ya daukaka kara game da hukuncin wata babbar kotun tarayya wadda ta bayar da umurnin sauke...
Sunayen Sabbin Kwamishinonin Hukumar ICPC 5 da Majalissar Dattawa ta Tabbatar da su
Sunayen Sabbin Kwamishinonin Hukumar ICPC 5 da Majalissar Dattawa ta Tabbatar da su
Majalisar dattawa ta tabbatar da sabbin kwamishinonin hukumar ICPC biyar bayan shugaban kasa Buhari ya zabe su.
Majalisar ta tabbatar da kwamishinonin ne a zamanta na yau Laraba,...