Sarauniyar Ingila ta Kamu da Cutar Corona
Sarauniyar Ingila ta Kamu da Cutar Corona
Sarauniya Elizabeth ta Ingila ta kamu da cutar corona, kamar yadda fadar Buckingham ta sanar.
Fadar ta bayyana cewa sarauniya na tattare da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da...
Hukumar NDLEA ta Kama Makudan Daloli na Jabu a Abuja
Hukumar NDLEA ta Kama Makudan Daloli na Jabu a Abuja
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Najeriya ta ce jami’anta sun kama makudan daloli na jabu a Abuja.
Sanarwar da hukumar ta fitar ta ce an...
Gobara ta Tashi a Harabar Cibiyar Horar da Lauyoyi ta Najeriya
Gobara ta Tashi a Harabar Cibiyar Horar da Lauyoyi ta Najeriya
An samu tashin gobara a daren ranar Laraba, 16 ga watan Fabrairu, a harabar cibiyar horar da lauyoyi ta Nigerian Law School dake kan titin Ozumba Mbadiwe a Victoria...
Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku – Dokar NDLEA
Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku - Dokar NDLEA
Dokar hukumar NDLEA tayi tanadi ga duk wanda aka samu da irin laifin da ake zargin Abba Kyari.
Muddin Abba Kyari ya aikata laifin da ake zarginsa...
Kotun Shari’ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan...
Kotun Shari'ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan Aikata Zina
Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zama a arewa maso gabas na Badakhashan a kasar Afghanistan ta sa an jifa kan wasu mace da...
Majalisar Harkokin Musulunci a Jahar Adamawa ta Haramta Dukkanin Bukukuwa da Ake yi Kafin...
Majalisar Harkokin Musulunci a Jahar Adamawa ta Haramta Dukkanin Bukukuwa da Ake yi Kafin da Kuma Bayan ɗaurin Aure
Majalisar harkokin addinin Musulunci a karamar hukumar Mayo Belwa da ke jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, ta ce ta...
Ɓangaren Gwamna Ganduje ya yi nasara a kotun ɗaukaka ƙara Kan Rikicin APC a...
Ɓangaren Gwamna Ganduje ya yi nasara a kotun ɗaukaka ƙara Kan Rikicin APC a Kano
Ɓangaren Gwamna Abudllahi Umar Ganduje ya yi nasara a ƙarar da ya shigar yana ƙalubalantar nasarar da wata kotun ta bai wa ɓangaren tshohon Gwamna...
Faɗawa Cikin Rijiya: Mutane 13 Sun Rasa Rayukansu Ana Tsaka da Shagalin Biki a...
Faɗawa Cikin Rijiya: Mutane 13 Sun Rasa Rayukansu Ana Tsaka da Shagalin Biki a Indiya
Akalla mutum 13 ne suka rasa rayukansu bayan sun fada cikin wata rijiya yayin wani biki da ake yi a jihar Utter Pradesh da ke...
Mutane 8 ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu – Gwamnatin Abia
Mutane 8 'Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu - Gwamnatin Abia
Mutum aƙalla takwas ne 'yan bindiga suka kashe a kasuwar shanu ta Jihar Abiya da ke kudu maso kudancin Najeriya ranar Talata, kamar yadda gwamnatin jihar ta tabbatar.
Jaridar...
Kaddamar da Aikin Ma’aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa...
Kaddamar da Aikin Ma’aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO
gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma’aikatar ayyukan jin kai, magance annoba da bunkasa rayuwar jama’a yayi daidai da tsarin cigaban...