Shugaban Riƙon ƙwarya a Rivers ya isa Fadar Shugaban Kasa
Shugaban Riƙon ƙwarya a Rivers ya isa Fadar Shugaban Kasa
Shugaban riƙon ƙwarya na Rivers, Vice Admira Ibok-Ete Ibas da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya naɗa kan wannan mukamin ranar Talata ya isa fadar shugaban ƙasa.
Da alama zuwan nasa na...
Kamfanin Matatar Man Dangote ta Dakatar da Siyar da Mai a Naira
Kamfanin Matatar Man Dangote ta Dakatar da Siyar da Mai a Naira
Kamfanin matatar mai ta Dangote ta sanar da cewa ta dakatar da sayar da man fetur da kuɗin Najeriya wato Naira.
Kamfanin ya faɗi hakan ne a wata sanarwa...
Matakin da Tinubu ya ɗauka a Rivers ci Zarafin Dimokraɗiyya ne – Atiku
Matakin da Tinubu ya ɗauka a Rivers ci Zarafin Dimokraɗiyya ne - Atiku
Ɗantakarar shugaban Najeriya ƙarƙashin jam'iyyar PDP a babban zaɓen ƙasar na 2023, Atiku Abubakar ya bayyana matakin da shugaba Bola Tinubu ya ɗauka a jihar Rivers a...
Ayyana Dokar Ta-ɓacin a Rivers Abin Damuwa ne kan Makomar Jihar – Gwamnan Bauchi
Ayyana Dokar Ta-ɓacin a Rivers Abin Damuwa ne kan Makomar Jihar - Gwamnan Bauchi
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun buƙaci Shugaban Najeriya Bola Tinubu da ya janye dakatarwar da ya yi wa gwamnan Rivers Siminalayi Fubara.
Ƙungiyar Gwamnonin ta PDP ta bayyana...
Dakatar da Fubara ya Saɓawa Tsarin Mulki – NBA
Dakatar da Fubara ya Saɓawa Tsarin Mulki - NBA
Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya NBA ta ce sanya dokar ta-ɓaci a jihar Rivers da kuma dakatar da gwamnan Jihar Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa da ƴan majalisar dokokin jihar na watanni shida,...
Gobara ta Lalata Dukiya ta Biliyoyin Naira a Kano
Gobara ta Lalata Dukiya ta Biliyoyin Naira a Kano
Gobara ta tashi a wata kasuwar ƴan gwangwan da ke Dakata a jihar Kano ta lalata dukiya ta biliyoyn naira.
Kakakin rundunar ƴansandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da labarin...
Bayan Ayyana Dokar Ta-baci, Ina Gwamna Fubara ya Shiga ?
Bayan Ayyana Dokar Ta-baci, Ina Gwamna Fubara ya Shiga ?
Rivers - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas da ke Kudu maso Kudancin Najeriya a daren Talata, 18 ga watan Maris, 2025.
Bola Tinubu ya...
Gwamnan Kano ya Umarci Masarautun Jihar Guda 4 da su Shirya Hawan Sallah
Gwamnan Kano ya Umarci Masarautun Jihar Guda 4 da su Shirya Hawan Sallah
Jihar Kano - Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci masarautun jihar guda hudu da su shirya gudanar da hawan Sallah karama a bana.
Gwamnan ya...
An Soki Kalaman Shehu Sani Kan Goyan Bayan Dakatar da Fubara
An Soki Kalaman Shehu Sani Kan Goyan Bayan Dakatar da Fubara
FCT, Abuja - Bayan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Rivers, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa dokar ta-baci ita ce kadai mafita don dawo da zaman lafiya...
Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba – Ƴan Tawayen M23
Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba - Ƴan Tawayen M23
Mayaƙan ƴan tawayen M23 sun ce ba zasu shiga shirin tattaunawar sulhu da gwamnatin Jamhuriyar Dimokardiyyar Kongo ba, wanda za ayi a yau Talata a ƙasar Angola bayan da Tarayyar...