Shugaba Tinubu ya Amince da N70,000 a Matsayin Mafi Karancin Albashi ga Ma’aikatan Najeriya
Shugaba Tinubu ya Amince da N70,000 a Matsayin Mafi Karancin Albashi ga Ma'aikatan Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin sake duba dokar mafi karancin albashi na...
Dalilin Hauhawar Farashin Kayayyaki – CBN
Dalilin Hauhawar Farashin Kayayyaki - CBN
Gwamnan bankin Najeriya (CBN), Yemi Cardoso, ya danganta tsadar kayayyaki da bashin Naira tiriliyan 37.5 da aka baiwa gwamnatin tarayya.
A ranar 23 ga Mayu, 2023, majalisar dattijai ta amince da bashin 'Ways and Means'...
Shugaba Tinubu ya Yaba da Hukuncin Kotun Koli Kan Ƙananan Hukumomi
Shugaba Tinubu ya Yaba da Hukuncin Kotun Koli Kan Ƙananan Hukumomi
Shugaba Bola Tinubu ya yaba da hukuncin da kotun koli ta yanke na bayar da cikakken ‘yancin cin gashin kai ga kananan hukumomi.
Shugaban ya kara da cewa a yanzu...
Sojoji Sun Dakile Shirin ‘Yan Ta’adda Kan Lalata Muhimman Kadarorin Najeriya
Sojoji Sun Dakile Shirin 'Yan Ta'adda Kan Lalata Muhimman Kadarorin Najeriya
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta ce dakarun sojojinta sun dakile shirin da ‘yan ta’adda ke yi na lalata muhimman kadarorin kasar nan.
DHQ ta ce dakarun da ke kula da wadandan...
Atiku ya Magantu Kan Hukuncin Kotun ƙoli da ta Yanke na ƙananan Hukumomi
Atiku ya Magantu Kan Hukuncin Kotun ƙoli da ta Yanke na ƙananan Hukumomi
Alhaji Atiku Abubakar ya nuna farin ciki bisa hukuncin da kotun ƙolin najeriya ta yanke na ƴantar da ƙananan hukumomi daga hannun gwamnoni 36.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar...
Tinubu ya Tsige Halilu Tare da Mutane 4 Daga CBN ya Saka Shugaban Rikon...
Tinubu ya Tsige Halilu Tare da Mutane 4 Daga CBN ya Saka Shugaban Rikon Kwarya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fatattaki sirikin Muhammadu Buhari daga shugabancin kamfanin buga kudi na Najeriya.
An bukaci Ahmed Halilu da wasu mutum hudu da su...
Amurka da Jamus na Son Jurgen Klopp, AC Milan na Zawarcin Pavlovic
Amurka da Jamus na Son Jurgen Klopp, AC Milan na Zawarcin Pavlovic
Amurka da Jamus na son tsohon kocin Liverpool Jurgen Klopp, dan wasan baya na Bayern Munich Matthijs de Ligt na son komawa Manchester United, Crystal Palace ta kuduri...
ƙungiyar SERAP ta Umarci Gwamnoni da su Dawo da kuɗaɗen ƙananan Hukumomi
ƙungiyar SERAP ta Umarci Gwamnoni da su Dawo da kuɗaɗen ƙananan Hukumomi
Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin da kotun ƙolin ƙasar ta yi na bai wa ƙananan hukumomin ƙasar cin gashin kai wajen...
Abin da Matasa za su yi Bayan Kammala karatu – Ganduje
Abin da Matasa za su yi Bayan Kammala karatu - Ganduje
Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam'iyyar APC na kasa., Abdullahi Ganduje, ya ce tsarin ilimin Najeriya na da nakasu.
Abdullahi Ganduje ya shawarci matasa da su fantsama wurin koyon sana'o'in...
‘Yan Sanda Sun Gano Yarinyar da Aka Sace a Makota
'Yan Sanda Sun Gano Yarinyar da Aka Sace a Makota
Rundunar 'yan sandan Kano ta samu nasarar ceto wata yarinya mai suna Amina 'yar shekaru biyu da rabi.
An ceto ta ne bayan mahaifinta ya shigar da kokensa ga 'yan sanda...