Zanga-Zanga: Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi Murabus

0
Zanga-Zanga: Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi Murabus   Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi murabus sannan kuma ta bar kasar. Rahotanni sun ce ta gudu ta bar kasar ne tare da ‘yar uwarta inda ta nufi kasar India. Dubban masu zanga zanga...

Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa 

0
Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa    A jawabinsa na farko tun bayan da aka fara zanga zangar nuna rashin amincewa da tsadar rayuwa a sassan kasar daban daban shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaici kan tarzomar da ta...

Adadin Mutanen da Aka Kama Masu Fasa Shaguna da Sunan Zanga-Zanga a Kano da...

0
Adadin Mutanen da Aka Kama Masu Fasa Shaguna da Sunan Zanga-Zanga a Kano da Jihar Nasarawa   An sa dokar hana zirga-zirga ta awa 24 a Kano bayan zanga-zangar tsadar rayuwa ta rikide zuwa tarzoma a jihar. Hakan na zuwa ne bayan...

Arsenal,Real Madrid da Atletico Madrid na Zawarcin Adrien Rabiot

0
Arsenal,Real Madrid da Atletico Madrid na Zawarcin Adrien Rabiot   West Ham na gab da sayan ‘yan wasa biyu wadanda suka hada da mai kai wa Borussia Dortmund hari da Jamus Nicolas Fullkrug, mai shekara 31, da dan wasan gaban Leeds...

Gwamnatin Najeriya ta yi Allah Wadai da Tashin Hankalin da Aka Samu Yayin Zanga-Zanga 

0
Gwamnatin Najeriya ta yi Allah Wadai da Tashin Hankalin da Aka Samu Yayin Zanga-Zanga    Gwamnatin Najeriyar ta yi Allah wadai da tashin hankalin da ake samu yayin zanga-zangar ƙuncin rayuwa da aka fara a sassan kasar a jiya Alhamis. Malam Abdul'aziz...

Gwamnatin Jigawa da Katsina Sun Saka Dokar Hana Fita 

0
Gwamnatin Jigawa da Katsina Sun Saka Dokar Hana Fita    Jihar Jigawa - Gwamnatin jihar Jigawa ya sanya dokar zaman gida ta tsawon sa'o'i 24 yayin da zanga-zangar lumana ya riƙide ta zama tashin hankali ranar Alhamis. Gwamnan Jigawa, Malam Umar Namadi...

Yayin Zanga-Zanga: An Wawashe Wurin Ajiyar Abinci na Gwamnatin Jigawa 

0
Yayin Zanga-Zanga: An Wawashe Wurin Ajiyar Abinci na Gwamnatin Jigawa    Wasu mutane da ke iƙirarin zanga-zanga sun auka wa wuraren ajiyar abinci na gwamnatin jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya tare da wawashe kayan ciki. Wani shaida ya faɗa wa BBC...

An Kama Masu Zanga-Zanga 24 a Kaduna

0
An Kama Masu Zanga-Zanga 24 a Kaduna   Rundunar ƴansanda a jihar Kaduna ta ce ta kama mutum 23 cikin masu zanga-zangar nuna fushi kan matsin rayuwa a jihar. Mai magana da yawun rundunar, Mansur Hassan ya tabbatar wa BBC cewa wadanda...

Kwamishinan ‘Yan Sanda ya Raba wa Masu Zanga-Zanga Ruwa da Biskit a Jihar Edo

0
Kwamishinan 'Yan Sanda a Raba wa Masu Zanga-Zanga Ruwa da Biskit a Jihar Edo     Kwamishinan 'yansanda na Edo ya faɗa wa masu zanga-zanga a jihar cewa shi "abokinsu" ne kuma sun je inda suke ne domin su ba su kariya. Da...

Kano: An Kashe Mutum ɗaya Yayin Wawaso a Rumbun Abinci na Hajiya Mariya 

0
Kano: An Kashe Mutum ɗaya Yayin Wawaso a Rumbun Abinci na Hajiya Mariya      Rahotonni daga jihar Kano na cewa an kashe mutum ɗaya yayin da wasu ɓata-gari suka fasa wurin ajiyar kayan abinci mallakar Hajiya Mariya Sanusi mahaifiyar Aliko Dangote. Wani...