Kungiyar MURIC ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Kula da Tubabbun ‘Yan...

0
Kungiyar MURIC ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Kula da Tubabbun 'Yan Boko Haram/ISWAP   Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) tayi kira ga gwamnatin tarayya da hukumar sojojin Najeriya akan shiryawa da tubabbun ‘yan Boko Haram da mayakan ISWAP. Kungiyar...

Covid-19: Prince Samuel Adedoyin ya Rasa ‘Yarsa, Lola Olabayo

0
Covid-19: Prince Samuel Adedoyin ya Rasa 'Yarsa, Lola Olabayo   Prince Samuel Adedoyin, wani hamshakin dan kasuwa ne dan asalin jahar Kwara, ya rasa diyarsa, Princess Lola Olabayo ranar Talata. Mummunan lamarin ya faru ne bayan wata biyu da Subomi, dan sa...

Taliban na ba da Haɗin Kai ga Amurka Dangane da Kwashe Amurkawa a Afghanistan...

0
Taliban na ba da Haɗin Kai ga Amurka Dangane da Kwashe Amurkawa a Afghanistan - Joe Biden   Joe Biden na Amurka ya bayyana cewa, Amurka ba ta fuskantar kalubalen kwashe mutanenta a Afghanistan. A cewarsa, matsalar ita ce debe mutanen da...

‘Yan Bindiga Sun Sace ɗan Tsohon Sakataren Kungiyar Likitoci ta Kasa, Dr. Adewunmi Alayaki

0
'Yan Bindiga Sun Sace ɗan Tsohon Sakataren Kungiyar Likitoci ta Kasa, Dr. Adewunmi Alayaki   Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun yi awon gaba da ɗan tsohon sakataren kungiyar NMA. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun sace Adedamola...

Manyan Dalilai 4 da Yasa ‘Yan Boko Haram Suka Ajiye Makamansu

0
Manyan Dalilai 4 da Yasa 'Yan Boko Haram Suka Ajiye Makamansu   Da alama lokaci ya kure wa mayakan Boko Haram a cikin yankin arewa maso gabashin Najeriya yayinda da yawa daga cikinsu ke karbar shirin afuwa. Wannan na zuwa ne makwanni...

Hotunan Ziyarar da Sheikh Dahiru Bauchi ya Kai Fadar Shugaban Kasa

0
Hotunan Ziyarar da Sheikh Dahiru Bauchi ya Kai Fadar Shugaban Kasa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Sheikh Dahiru Bauchi a fadar shugaban kasa. Sheikh Dahiru Bauchi ya samu rakiyar ministan sadarwa, Sheikh Dr Isa Ali Ibrahim Pantami. Legit Hausa ta...

Muna Bukatar Gyara Najeriya Don Gujewa Afkawa Zuwa Bala’i – Atiku Abubakar

0
Muna Bukatar Gyara Najeriya Don Gujewa Afkawa Zuwa Bala'i - Atiku Abubakar   Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi korafi a kan hauhawan ta'addanci a kasar. Atiku ya bayyana cewa mafita guda da zai kai kasar ga ci gaba shine...

Unche Secondus ya Dira Gidan Olusegun Obasanjo Dake Jahar Ogun

0
Unche Secondus ya Dira Gidan Olusegun Obasanjo Dake Jahar Ogun   Yanzu haka shugaban jam’iyyar PDP, Prince Uche Secondus yana Abeukuta, jahar Ogun, gidan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo. Secondus ya isa katafaren gidan Obasanjon kuma ya nufi Olusegun Obasanjo Presidential Library...

Tubabbun ‘Yan Boko Haram ba Asalin Mayakan Boko Haram Bane: Janar Sawyer ya Musanta...

0
Tubabbun 'Yan Boko Haram ba Asalin Mayakan Boko Haram Bane: Janar Sawyer ya Musanta Batun   Akwai kokwanton cewa yawancin wadanda suke zubar da makamansu gaban sojoji ba asalin mayakan Boko Haram bane kawai wasu mutanen ne daban. Akwai wadanda suka yarda...

‘Yan Bindiga Sun Harbe ɗalibin Jami’ar Jahar Ribas

0
'Yan Bindiga Sun Harbe ɗalibin Jami'ar Jahar Ribas   Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun harbe ɗalibin jami'ar jahar Ribas har lahira da safiyar Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewa an kama wani ɗalibi ɗan aji 2 da hannu a lamarin...