Olusegun Obasanjo ya Bayyana Abinda Yake Haddasa Fitina a Najeriya

0
Olusegun Obasanjo ya Bayyana Abinda Yake Haddasa Fitina a Najeriya   Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce yawan mutanen Najeriya ne kan gaba wajen haddasa fitina a kasar. A cewarsa, wannan yana taimakawa wajen daukar matasa marasa aikin yi domin aikata...

Yusuf Buhari Zai Angon ce da Amaryar sa, Zahra Nasiru Bayero Ranar Juma’a

0
Yusuf Buhari Zai Angon ce da Amaryar sa, Zahra Nasiru Bayero Ranar Juma'a   ‘Dan shugaban kasar Najeriya zai auri ‘Diyar Sarkin Bichi a ranar Juma’ar nan. Yusuf Buhari zai auri Zahra Nasiru Ado Bayero a babban masallacin garin Bichi Mutanen garin. Bichi...

Ina Rokon Kotu ta Bawa Shugaban Kasa da Gwamnoni Damar Suyi Wa’adi 3 a...

0
Ina Rokon Kotu ta Bawa Shugaban Kasa da Gwamnoni Damar Suyi Wa'adi 3 a Ofis -  Charles Enya   Hon. Charles Oko Enya ya je kotu, yana so ayi wa tsarin mulkin Najeriya garambawul. ‘Dan siyasar yace tsarin mulki ya fifita ‘Yan...

‘Yan Bindiga Sun Sace Daliban Makarantar Islamiyya a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Sace Daliban Makarantar Islamiyya a Jahar Katsina   'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari Islamiyya a karamar hukumar Faskari, jahar Katsina. 'Yan bindigan sun sace dalibai da dama sannan sun yi awon...

Gwamnatin Gombe ta Kashe Sama da N100m Wurin Daukar Nauyin Mahajjata Kiristoti 70 –...

0
Gwamnatin Gombe ta Kashe Sama da N100m Wurin Daukar Nauyin Mahajjata Kiristoti 70 - Karu Ishaya   Karu Ishaya, sakataren hukumar walwalar mahajjata kiristoci na jahar Gombe, ya ce gwamnatin jahar ta kashe fiye da naira miliyan 100 wurin tallafawa mahajjata. Ishaya...

Sace Alkur’ani: Kotun Kano ta Yankewa Barawon Hukuncin Share Masallaci na Tsawon Kwanaki 30

0
Sace Alkur'ani: Kotun Kano ta Yankewa Barawon Hukuncin Share Masallaci na Tsawon Kwanaki 30   A birnin Kano, an yanke wa wani mutum hukuncin share masallaci na tsawon kwanaki 30 a jere. An yanke masa hukuncin ne bisa zarginsa da aka yi...

Yadda Zan Kawo Karshe ‘Yan Bindiga a Jahar Zamfara – Sabon Kwamishinan ‘Yan Sandan...

0
Yadda Zan Kawo Karshe 'Yan Bindiga a Jahar Zamfara - Sabon Kwamishinan 'Yan Sandan Jahar   Sabon kwamishinan ‘yan sandan jahar Zamfara, Yakubu Elkana, ya ja kunnen ‘yan bindiga. CP Elkana ya ce ko dai su zubar da makamansu ko kuma su...

Musabbabin Abinda ya Kashe Mutane 7 Jahar Osun

0
Musabbabin Abinda ya Kashe Mutane 7 Jahar Osun   Ƴan sanda a jahar Osun sun tabbatar da mutuwar mutum bakwai ƴan gida ɗaya sakamakon shaƙar iska mai guba. Rundunar ƴan sandan Osun ta ce mutum takwas aka samu kwance a ɗakunansu a...

Gwamnatin Tarayya Zata Rushe NNPC

0
Gwamnatin Tarayya Zata Rushe NNPC Fadar shugaban Najeriya ta tabbatar da cewa za a rusa babban kamfanin na kasar NNPC a cikin sauye-sauyen da za a iya wa fannin man kasar karkashin sabuwar dokar inganta harkokin man fetur. Sai dai ta...

Bayan Kwace Mulki: ‘Yan Taliban Sun je Gurin Shaƙatawa

0
Bayan Kwace Mulki: 'Yan Taliban Sun je Gurin Shaƙatawa   Mutane daga sassa daban-daban na duniya suna ta nuna al'ajabi kan jerin wasu bidiyo na mayaƙan Taliban a wuraren shaƙatawar yara da wuraren motsa jiki suna ta tsalle-tsalle. Bidiyo da hotunan sun...