Kwashe N10m: Hukumar ‘Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama Ma’aikacin Banki

0
Kwashe N10m: Hukumar 'Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama Ma'aikacin Banki   Hukumar ‘yan sandan jahar Oyo sun damki wani Adeyemi Tosin, ma’aikacin banki bisa zargin wawurar kudin wani abokin huldarsu dake ajiya a bankin. Ana zargin Tosin da kwashe naira miliyan...

Ranar da Jam’iyyar APC Zatai Taronta na Jahohi

0
Ranar da Jam'iyyar APC Zatai Taronta na Jahohi   Abuja - Jam'iyyar APC mai mulki ta sanya ranar 4 ga watan Satumba domin gudanar da gangamin tarukanta na jahohi, kamar yadda punch ta ruwaito. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da...

Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Harbe-Harben da Kai a Jahar Cross River

0
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Harbe-Harben da Kai a Jahar Cross River   Harbe-harbe sun tsananta a daren Talata a wasu unguwanni biyu na wurin Yala dake jahar Cross River. Kamar yadda rohotanni suka tabbatar, an ga gawar mutane 5 da...

Hajji 2021: Jahar Kano Zata Mayar wa da Maniyyata Kudadensu

0
Hajji 2021: Jahar Kano Zata Mayar wa da Maniyyata Kudadensu   Jahar Kano ta yi kira ga maniyyata aikin Hajjin 2021 su zo su karbi kudaden da suka biya. Wannan na zuwa ne watanni bayan gudanar da aikin Hajjin ba tare da...

Abduljabbar Kabara: Kotun Shari’ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari’ar

0
Abduljabbar Kabara: Kotun Shari'ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari'ar   Kotun shari'ar musulunci dake Kano ta dage sauraron shari'ar Sheikh Abduljabbar Kabara. Alkalin kotun, Ibrahim Sarki Yola, ya bukaci a bashi lokaci ya yi nazari a akan hujjojin da kowane...

Secondus ba Zai Iya Doke APC a Zabe Mai Zuwa ba – Gwamna Wike

0
Secondus ba Zai Iya Doke APC a Zabe Mai Zuwa ba - Gwamna Wike   Nyesom Wike yana ganin PDP tana bukatar sauyin shugabanci kafin 2023. Wike yace Prince Uche Secondus ba zai iya doke APC a zabe mai zuwa ba. Wannan ya...

Gwamna Yahaya Bello ya yi Kira ga ‘Yan Najeriya da su Duba Cancanta a...

0
Gwamna Yahaya Bello ya yi Kira ga 'Yan Najeriya da su Duba Cancanta a Zaben 2023   Gwamnan jahar Kogi Yahaya Bello ya shawarci 'yan Najeriya da su duba cancanta ba yanki ba wajen zaben shugaba. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin...

Yadda Aka Gano Gawar ‘Dan Sanda, Matarsa da Yaransa 5 a Jahar Osun

0
Yadda Aka Gano Gawar 'Dan Sanda, Matarsa da Yaransa 5 a Jahar Osun   Wani jami'in dan sandan Nigeria da matarsa da yara biyar sun rasu a gidansu a Osun. Mutanen unguwa sun gano hakan ne bayan sun balle kofar gidan da...

Kasafin 2022: Gwamnatin Tarayya na Neman Bashin N4.89trn -Ministar Kudi

0
Kasafin 2022: Gwamnatin Tarayya na Neman Bashin N4.89trn - Ministar Kudi   Gwamnatin tarayya tana neman bashin cikin gida da waje na naira tiriliyan 4.89 don cikasa kasafin kudin shekarar 2022 na naira tiriliyan 5.62. Ministar ma’aikatar kudi, kasafi da tsare-tsaren kasa,...

Bayan Kwace Mulki a Afghanistan: Sojojin Amurka Sun Gana da Shugabannin Taliban

0
Bayan Kwace Mulki a Afghanistan: Sojojin Amurka Sun Gana da Shugabannin Taliban   A can kasar Afghanistan, sojojin Amurka sun gana da shugabannin Taliban don fayyac wani batu. Batu ne kan yadda kasar Amurka za ta tattara dakarunta da kuma Amurkawan da...