Gwamna Masari ya yi Kira ga Mutane Kan su Mallaki Bindiga Don Kare Kansu...
Gwamna Masari ya yi Kira ga Mutane Kan su Mallaki Bindiga Don Kare Kansu Daga 'Yan Ta'adda
Gwamna Masari na jahar Katsina ya shaida wa jama'arsa cewa, kowa ya mallaki bindiga don yakar barayi.
Ya bayyana haka ne yayin da yake...
Bayan Fitowarsa Daga Kurkuku: Zakzaky ya Magantu Kan Masu Son Wargaza Kungiyarsa
Bayan Fitowarsa Daga Kurkuku: Zakzaky ya Magantu Kan Masu Son Wargaza Kungiyarsa
Shugaban IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya gana da wakilan kungiyarsa da wasu kungiyoyi a Abuja.
Karon farko bayan fitowarsa daga kurkuku, Zakzaky yace duk kokarin tarwatsa tafiyar shi'a ba...
Abubuwa 5 Game da Marigayi Sanata Ibrahim Mantu
Abubuwa 5 Game da Marigayi Sanata Ibrahim Mantu
Abuja - A ranar 17 ga watana Agustan 2021, aka wayi gari da labarin cewa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ibrahim Mantu, ya rasu.
An bada sanarwar za a yi wa Sanata Ibrahim...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 a Harin da Suka Kai Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 a Harin da Suka Kai Jahar Katsina
Miyagun 'yan bindiga sun kai hari Kauyen Tsayau, karamar hukumar Jibiya da daren ranar Litinin.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun kashe aƙalla mutum 4 tare da jikkata...
Atiku Abubakar ya yi Juyayin Rashin Sanata Ibrahim Mantu
Atiku Abubakar ya yi Juyayin Rashin Sanata Ibrahim Mantu
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya waiwaya daga tun lokacin da Najeriya ke barin mulkin soja zuwa gwamnatin dimokuradiyya.
Atiku ya tuno farkon mulkin dimokuradiyya a Najeriya yayin da yake juyayin...
Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hukunta Tubabbun ‘Yan Boko Haram
Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hukunta Tubabbun 'Yan Boko Haram
Kungiyar Arewa ta ce sama bata yarda a saki yan Boko Haram da suka mika wuya ba.
A makon da ya gabata, kimanin yan Boko Haram 1500 sun ajiye makamansu.
Gwamnatin...
Mutum 1 ya Rasa Ransa Sanadiyyar Musayar Wuta Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojojin Nijar...
Mutum 1 ya Rasa Ransa Sanadiyyar Musayar Wuta Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojojin Nijar a Jahar Katsina
Wasu 'yan bindiga da sojojin kasar Nijar suna musayar wuta a bodar Jibiya, jahar Katsina.
Rahotanni sun bayyana cewa yan ta'addan ne suka kai...
Mun Yafe wa Dukkan Mutanen da Suka Yake mu – Taliban
Mun Yafe wa Dukkan Mutanen da Suka Yake mu - Taliban
Kungiyar Taliban ta bayyana afuwarta ga dukkan wadanda suka yake ta a shekarun baya.
Ta ce, ba ta son gaba da kowa a yanzu, kuma ba yake-yake ne ta sanya...
‘Yan Kwallon Kafar Duniya 10 da Suka fi Daukan Albashi
'Yan Kwallon Kafar Duniya 10 da Suka fi Daukan Albashi
Duk da komawa PSG, Lionel Messi ne dan kwallo mafi yawan albashi a duniya.
Dan kwallon wanda ya koma kasar Faransa taka leda zai rika kwasan £960,000 a kowani mako (N546m).
Cristiano...
Bincikar Abba Kyari: Kwamitin Bincike ta Mika Rahoton ga Sufeto Janar na ‘Yan Sanda
Bincikar Abba Kyari: Kwamitin Bincike ta Mika Rahoton ga Sufeto Janar na 'Yan Sanda
Kwamitin bincike da aka kafa domin bincikar Abba Kyari ya gama bincike, ya kuma mika rahoto ga IG.
Wannan na zuwa ne makwanni kadan bayan da aka...