APC ta Lashe Zaɓen Cike Gurbi na Mazaɓar Lere a Majalisar Wakilan Tarayya
APC ta Lashe Zaɓen Cike Gurbi na Mazaɓar Lere a Majalisar Wakilan Tarayya
INEC ta bayyana sakamakon cike gurbi na mazaɓar Lere a majalisar wakilan tarayya.
Wannan ya biyo bayan rasuwar tsohon ɗan majalisar, wanda ya rasa rayuwarsa a watan Afrilun...
Kashe Matafiya Musulmai: Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane 20 da Ake Zargi
Kashe Matafiya Musulmai: Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane 20 da Ake Zargi
Rundunar sojojin Najeriya a jahar Filato sun cafke wasu mutune 20 da ake zargi da kashe matafiya musulmai.
Wannan ya zo ne bayan da wasu 'yan ta'adda suka yi...
Gwamna Zulum ya Bayyana Halin da Borno ta ke Ciki Saboda Mika Wuyan ‘Yan...
Gwamna Zulum ya Bayyana Halin da Borno ta ke Ciki Saboda Mika Wuyan 'Yan Boko Haram
Borno - Gwamnan Borno, Babagana Zulum, yace jahar Borno ta shiga wani mawuyacin hali saboda mika wuyan da mayakan Boko Haram ke yi.
Gwamnan yace...
Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos
Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos
Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ta yi Allah wadai da kashe musulmai da wasu 'yan ta'addan kiristoci suka yi a Jos.
Miyetti Allah ya bayyana hakan a matsayin...
Bayan Kashe Matafiya: Hukumar Gudanar da Jarabawa ta Jami’ar Jos ta Dakatar da Rubuta...
Bayan Kashe Matafiya: Hukumar Gudanar da Jarabawa ta Jami'ar Jos ta Dakatar da Rubuta Jarabawar Zangon Karatu na Biyu 2019/2020
Hukumar gudanarwa ta jami’ar Jos ta dakatar da ci gaba da gudanar da jarabawa zangon karatu na na biyu na...
Kungiyar Mai Fafutukar Kare Hakkin Musulmai ta Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai 25 a...
Kungiyar Mai Fafutukar Kare Hakkin Musulmai ta Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai 25 a Jos
MURIC ta yi kira ga gwamnati ta kame baki ɗaya kiristocin Irigwe domin suna da hannu a kisan gillan musulmai a Jos.
Ƙungiyar mai fafutukar kare...
Rundunar Sojojin Najeriya Sun Bayyana Cewa Sun Ceto ƙarin Mutane 7 Daga Cikin Waɗanda...
Rundunar Sojojin Najeriya Sun Bayyana Cewa Sun Ceto ƙarin Mutane 7 Daga Cikin Waɗanda Harin Jos Ya Rutsa da Su
Rundunar sojojin Operation Safe Haven sun sake ceto karin mutum 7 daga cikin waɗanda harin Jos ya rutsa da su.
Sojojin...
Najeriya bata Cimma Komai ba a Cikin Shekaru 40 – Muhammadu Sanusi II
Najeriya bata Cimma Komai ba a Cikin Shekaru 40 - Muhammadu Sanusi II
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda Najeriya ta gagara cimma komai cikin shekaru 40.
A cewarsa, maganganun da yake a baya, an dauka yana sukar...
An Kama Mutane 12 da Ake Zargi da Kashe Matafiya Musulmai 25
An Kama Mutane 12 da Ake Zargi da Kashe Matafiya Musulmai 25
Rundunar sojojin Najeriya a jahar Filato sun cafke wasu mutune 12 da ake zargi da kashe matafiya musulmai.
Wannan ya zo ne bayan da wasu 'yan ta'adda suka yi...
Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa’o’i...
Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa'o'i 12 a Jos
Gwamnatin jahar Filato ta yi Allah wadai da kash-kashen da aka yi wa wasu matafiya a jahar.
Gwamnati ta gaggauta sanya dokar hana fita...