Allurar Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe Sama da N396bn
Allurar Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe Sama da N396bn
Gwamnatin za ta kashe kudaden da suka haura Naira biliyan 396 a cikin shekarun 2021 da 2022.
Gwamnati ta kuma bayyana cewa, ana iya samun ragakafin sakamakon tallafi da ake...
Yadda Mahaifi ya yi Sanadiyyar Kashe ɗansa a Jahar Kano
Yadda Mahaifi ya yi Sanadiyyar Kashe ɗansa a Jahar Kano
Yan sanda a Kano sun tabbatar da kama uban da ya kashe ɗansa ta hanyar lakada masa duka saboda zarginsa da sata.
Yan sandan sun ce an tsare mahaifin an tura...
Lauyan da ke Jarogantar Shari’ar Zakzaky da Matarsa ya Nemi Kotu da ta Yanke...
Lauyan da ke Jarogantar Shari'ar Zakzaky da Matarsa ya Nemi Kotu da ta Yanke Musu Hukunci
Lauyan da ke jarogarantar shari'ar Zakzaky da matarsa ya nemi kotu da ta sallami karar ta yanke hukunci.
Lauyan yayi bayyana haka ne ga manema...
APC ta Kasu Zuwa Kungiyoyi Uku – Buba Galadima
APC ta Kasu Zuwa Kungiyoyi Uku - Buba Galadima
Tsohon shakikin abokin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, yace kan 'yan APC a rabe yake.
Dan jam'iyyar PDP yace a halin yanzu APC ta kasu zuwa kungiyoyi uku kuma kowacce kungiya...
Dalilin da Yasa na Koma APC – Shugaban Jam’iyyar PDP na Jahar Ebonyi
Dalilin da Yasa na Koma APC - Shugaban Jam'iyyar PDP na Jahar Ebonyi
Onyekachi Nwebonyi, tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jahar Ebonyi ya ce ya yi farin cikin komawa APC.
Nwebonyi, ya ce rashin adalci da ake yi wa Ibo da...
An Kama Masu Daukar Nauyin Boko Haram – Fadar Shugaban Kasa
An Kama Masu Daukar Nauyin Boko Haram - Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa tace ta kama wasu wadanda ke da hannu a daukar nauyin ta'addancin Boko Haram.
Garba Shehu ya bayyana cewa za a fallasa bayanai a kan kamen da...
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabanni a Hukumar NASENI
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabanni a Hukumar NASENI
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sababbin Darektocin NASENI.
Sanarwar nadin mukamin ya fito ne kafin aji labarin zai bar Najeriya a dazu.
Olayinka Adunni Komolafe ce ta zama sabuwar Darektar hukumar NASENI...
NDLEA: Hukumar ta Gudanar da Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi na Ba Zata ga Mambobin...
NDLEA: Hukumar ta Gudanar da Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi na Ba Zata ga Mambobin ta
Hukumar NDLEA ta gudanar da gwajin shan miyagun kwayoyi na ba-zata ga mambobin ta.
Hukumar ta fara da cikin gidanta ne don fita daga zargin da...
2021: Dokoki 8 da Aka Sakawa Masu Aikin Umrah
2021: Dokoki 8 da Aka Sakawa Masu Aikin Umrah
Musulman da ke shirin yin Umrah a shekarar 2021 za su gamu da dokoki.
Ba za a bar masu yin aikin Umrah su rika taba ka’aba a shekarar nan ba.
Watakila an kawo...
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko Haram a Jahar Borno
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko Haram a Jahar Borno
Zakakuran sojojin Najeriya na cigaba da samun nasarori a yaki da 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabas.
Horarrun sojojin cikin kwanakin nan suka sheke wasu mayakan Boko haram a jahar...






















