Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mai Garkuwa da Mutane Tare da Bindigu...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mai Garkuwa da Mutane Tare da Bindigu 2 ƙirar AK-47 Rundunar yan sandan jahar Kano ta bayyana cewa ta kama wani mutumi da ake zarginsa da aikata laifin garkuwa da mutane. Yan sandan sun...

Dalilin da Yasa ‘Yan Bindiga ke Kai Hari Jahar Kaduna – Gwamna El-Rufa’i

0
Dalilin da Yasa 'Yan Bindiga ke Kai Hari Jahar Kaduna - Gwamna El-Rufa'i Gwamnan jahar Kaduna ya bayyana dalilan da yasa 'yan bindiga ke kai hari jahar ta Kaduna. Ya ce, hare-haren 'yan bindigan na da nasaba da kin tattaunawa da...

Yara Biyu Sun Rasa Rayukan Su a Suleja Sakamakon Gobara

0
Yara Biyu Sun Rasa Rayukan Su a Suleja Sakamakon Gobara Allah ya yi wa wasu yara biyu rasuwa a Anguwar Dawaki da ke Suleja, Jahar Niger. Hakan ya faru ne sakamakon gobara da ta tashi a gidansu a daren ranar Alhamis. Alhassan...

Bikin Ista: Kalaman da Kukah ya yi Akwai Son Zuciya a Ciki – Fadar...

0
Bikin Ista: Kalaman da Kukah ya yi Akwai Son Zuciya a Ciki - Fadar Shugaban Kasa   Fadar Shugaban kasa ta soki kalaman Kukah tare da bayyana cewa akwai son zuciya a ciki. Garba Shehu, ya ce bai kamata malamin addini ya...

‘Yan Bindiga Sun Kubutar da Fursunoni Sama da 1500 Tare da Kona Motocin ‘Yan...

0
'Yan Bindiga Sun Kubutar da Fursunoni Sama da 1500 Tare da Kona Motocin 'Yan Sanda a Jahar Imo Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gidan yari da hedikwatar 'yan sanda a jahar Imo. An bayyana cewa, sun kubutar da fursunoni tare...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe ‘Yan Bindiga 3 Tare da ƙwato Bindigu...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe 'Yan Bindiga 3 Tare da ƙwato Bindigu 5 ƙirar AK-47   Hukumar 'yan sanda a jahar Neja ta samu nasarar aika yan bindiga uku zuwa lahiya a wani musayar wuta d suka yi tsakaninsu. A...

‘Yan Arewa: An Kashe ‘Yan Kasuwa 7 a Jahar Imo

0
'Yan Arewa: An Kashe 'Yan Kasuwa 7 a Jahar Imo   An shiga cikin yanayin tashin hankali a jahar Imo bayan kisan wasu yan kasuwa 7 'yan Arewa da aka yi a cikin kwana biyu. Shaidun gani da ido sun tabbatar a...

Olusegun Obasanjo da Sheikh Gumi Sun Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Matsalar Tsaro

0
Olusegun Obasanjo da Sheikh Gumi Sun Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Matsalar Tsaro   Tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo ya gana da Sheikh Gumi kan batun matsalar tsaro. Fitattun biyu sun shawarci gwamnatin tarayya da ta kirkiri wasu kotuna don hukunta 'yan bindiga. Sun...

Bayan Bace War sa: An ga Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya a Borno

0
Bayan Bace War sa: An ga Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya a Borno An gano jirgin yakin sojojin saman Najeriya da ya bace a yankin arewa maso gabas. An ga jirgin ne a karamar hukumar Konduga dake da kusanci da garin...

Shugaban Kasan Japan ya Nada Ministan Kadaici

0
Shugaban Kasan Japan ya Nada Ministan Kadaici   Shugaban kasar Japan yayi nadin ministan kadaici a kokarin shawo kan masu kashe kansu a kasar. An gano cewa an kirkiro wannan mukamin a kasar ne a watan Fabrairu don gujewa masu killace kansu...